Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Allah Ya Yiwa Wata Budurwa Ma’aikaciyar jinya Rasuwa Al’umma Sun Shiga Tashin Hankali
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Allah Ya Yiwa Wata Budurwa Ma’aikaciyar jinya Rasuwa Al’umma Sun Shiga Tashin Hankali

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Allah Ya Yiwa Wata Budurwa rasuwa wacce ta kasance tana koyan aikin likita a Katsina wannan labarin yayi matukar girgiza duniya.
A yanzu haka mutane da yawa sunyi Kuka da wannan labarin domin a yanzu haka Duk wanda ya tsaya ya Kalli wannan Video sai yayi Kuka da idon sa domin zaiji Duk abinda ya faru.
A yanzu haka ga wannan Videon ka kalla domin zakaji yadda wannan Rasuwar ta kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna fatan allah ya jikanta a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan abun ya kasance kuma a yanzu haka muna fatan allah ya jikanta da Rahama.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Dalatopnews.com
KU KARANTA WANNAN:
Sirri abu ne mai muhimmanci a rayuwar dan Adam da ya kamata kowa ya rike shi da kyau, sai dai wasu basa daukar sirrinsu da muhimmanci domin suna iya bayyana sirrinsu ga kowa.
Duk irin yadda ka kai ga bayyana sirrinka ga mutane akwai abubuwan da ba kowa ya kamata ka bayyanawa ba musamman matar ka ko budurwar ka. Akwai wasu abubuwa da bai kamata namiji ya furtawa mace su ba duk kuwa da irin son da yake yi mata domin boyewar shine samun zaman lafiyarsa.
A cikin wannan video za ku ji abubuwa biyu da kuskure ne namiji ya bayyana su ga macen da yake so.
Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.