Advertisement

Yadda Matan Hausawa Sukayi Rawa Suna Girgiza Manya Manyan Albarkatun Halittar Mazaunan Su

Yadda Matan Hausawa Sukayi Rawa Suna Girgiza Manya Manyan Albarkatun Halittar Mazaunan Su Ya Tada Hankalin Yan Kallo, Wani Yace Kamar Ya Kamo Daya Daga Cikin Matan Saboda Tsananin Sha’awar Manyan Mazaunai Da Yake Kallo.

 

Assalamu alaikuma warahamatullah wabarakatuhu

Barkanmu da juma a

 

Yauma insha Allah zan kawo muku amfanin wadannan abubuwan ataƙaice da kuma yadda za’a iya haɗasu dan samun dogon zango da kuma magance matsalar kawowa da wuri a lokacin jima’i,

 

#Amfanin_kayan_haɗin_ajikin_adam.

 

1. Namijin goro (bitter cola) yana da amfani sosai ajikin ɗan adam kamar magance matsalar ƙwayar cutar bakteriya, matsalar ido (glaucoma) ana amfani dashi bayan cin guba (anti poison) kashe cuttukan da zamu iya ɗauka lokacin saduwa (STD) haɓɓaka yanayin kuzarin namiji yayin saduwa da iyali

 

2. Zuma (honey) zuma na da amfani wajan kashe kwayoyin cutar fungal da kuma bakteriya, misali (canadida), sannan ta haɓɓa maniyin namiji sbd sinadarin (zinc) data ƙunsa. Taimaka wa wajan warkewar ciwo da sauran su.

 

3. Lemon tsami (lemon) ya ƙunshi sinadarin vitamin c sosai da kuma (soluble fibre) yana da amfami wajan magan ce lalurara kansa, ciwon zuciya, rage ƙiba da kuma taimakwa wajan magance matsaloli na sarrafa abinci ajikin ɗan adam.

 

4. Neskofi (nescafe) yana haɓɓa dukkan lafiya sanna kuma ya ƙunshi (polyphenols) taimaka wa cella ɗin jikin ɗan adam wajan aiki yadda ya kamata da kuma ya ƙar cuttutuka ajiki.

 

#Yadda_Haɗin_Yake_Shine.

 

1. Za’a samu namijin goro akalla guda 1-2 amman ya dan ganta da yadda akesan haɗin daya wa ko kaɗan.

 

2. Lemon tsami guda ɗaya shi za’a iya amfani da rabi ma.

 

3. A tana ji zuma ita akalla wacce zata kai cokali 2 ko sama da haka.

 

4. Neskofi ma asamu wanda zai kai adadin cokali 1 ko 2 amman ƙaramin cokali.

 

Aɗauki namijin goro a gogashi doka da ɓawon domin ɓawon suna da amfani ga lafiya suna, bayan an gogasho sai a zuba a roba, a kawo ruwa rabin kofi a zuba a juya shi sosai.

 

Sannan a ɗauki lemon tsami a yanka a matsa rabi aciki, sai aci gaba da juya wa sosai.

 

A kawo zuma cokali guda biyu a zuba acikin haɗin a juya sosai.

 

Sannan a zubi neskofi cokali ɗaya aciki sai a rinka shan cokali 2. Sau biyu arana

 

Allah yabamu sa a

 

A turawa yan uwa su amfana

DON ALLAH IDAN KA KARANTA KA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SU ANFANA.

 

Ciwon gyambon ciki (ulcer) ciwo ne mai zafi a cikin rufin ciki wanda shi ake kira da (Gastric ulcer)akwai kuma peptic ulcers wanda shine rauni wanda yake faruwa ga karamin hanji ko kuma cikin ciki(babban hanji).

 

Hakan na faruwa a lokacin da karamin rufin dake kari ciki daga sinadaren dame narka abinci karfin sa ya ragu,hakan zai bada dama ga sinadaren su rika cin gyallen rufin dake cikin ciki,wanda wannan shi ake kira da Ulcer.

 

YADDA ZA’A MAGANCE WANNAN CIWO:

 

*-Peptic ulcers

*-Gastric ulcers

*-Stomach ulcers

 

ABINDA ZA’A NEMA:

 

1. Ayaba guda 3 🍌🍌🍌

2. Garin habbatussauda. 🌾

 

YADDA ZA’A HADA:

 

Da farko zaka samu Yaba masu dan girma guda 3 sai a bare a rika dangwalar Garin habbatussauda din nan ana ci ahaka har a cinye guda ukun,kuma ana ci ne da safe kafin a karya.

 

Tsawon sati 2 insha Allah dukkan wahalar da ulcer take baka zaka rabu da ita.

 

Allah yasa mu dace

 

LIKE AND SHARE 🔔

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button