Advertisement

Yanda Yan Tiktok Su Shiga Tashin Hankalin Rashin Kamal Aboki

Yanda Yan Tiktok Su Shiga Tashin Hankalin Rashin Kamal Aboki

Innalillahi Wa’inna Illaihir Raji’un! Yanda Yan Tiktok Su Shiga Alhinin Rasuwar Fitaccen Dan Wasan Barkwancin Nan Wato Kamal  Aboki, Daya Rasu Sanadiyyar Hadarin Mota.

Anata Ci Gaba Da Jimamin Rashin Kamal Aboki, Inda Ya Girgiza Ilahirin Yan Tiktok Dama Wanda Ba Harkar Tiktok Din Sukeyi Ba, Mutuwar Tashi Tasa Yan Tiktok Din Nutsuwa Da Shiga Cikin Taitayinsu, Inda Da Yawansu Su Fashe Da Kuka Saboda Alhinin Rasuwar Tasa.

 

Kamal Aboki Dai Yanata Samun Sheda, Inda Mutane Ke Shedar Shi Akan Kirkinsa Da Ayyukansa Na Gari, Da Faran Faran Da Mutane. Muna Fatan Ubangiji Allah Ya Gafarta Mishi Ya Kuma Kyautata Tamu Bayan Tashi.

https://youtu.be/WESvT2cZcuY

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button