Abin kunya: Kalli yadda Mansurah isah take taka rawa a TikTok Innalilahi
Abin kunya: Kalli yadda Mansurah isah take taka rawa a TikTok Innalilahi

Tsohuwar matar jarumi sani danja wato mansurah isah ta bayyana a wani bidiyo tana taka rawa.
Kalli yadda bidiyon yake
KU KARANTA WANNAN:
Da yawa daga yan uwa suna damun kansu tare da daga Hankali cewa suna tsoron kada suyi aure su kasa biyawa mace bukatar su,ta hakan wasu suke fadawa zinace zinace domin wai su samu gamsuwa kafin suyi aure.
Wanda shi kansa damuwa da cewa kana da matsala ko baka da ita zai iya jefa ka cikin wani yayi da wani hali mara dadi,saboda haka a rika tambayar abu idan baa sani ba.
Da farko abubuwan da zakai duba dasu domin ka gane cewa baka da wata Matsala kuma mazakutar ka tana cikin koshin lafiya shine duba da wadan nan abubuwa;
1. Ganin fitar farin ruwa a lokacin fitsari.
2. Jin zafi ko suga ko kaikai ko ciwo a cikin kwarkwaron mazakuta.
3. Ganin jini ko zare zare a cikin fitsari
4. Ganin kuraje akan mazakutar ka.
5. Gaban ka yayi wata kala sabanin yadda kalar sa take,dukda dama mazakuta tana da duhu fiyevda fatar jiki.
6. Ga masu aure akwai jin zafin gaba a lokacin saduwa ko bayan saduwa.
Daga cikin alamomin nan da muka bayyana akwai alamomin ciwonn sanyi na bacterial infection kamar su gonorrhea Chlamydia Hpv Virus da sauran su,wanda suna daga cikin abubuwan da suke jawo mazakutar mutum ta samu matsala.
Bayan wadan nan akwai wasu abubuwa da suke jawo kaga gaban ka kamar baya aiki sune;
1. Yan damuwa Musamman akan lafiyar gaba,ko wasu shaani na rayuwa.
2. Rashin kwarin giwar cewa lafiyar ka kalau.
Bayan wannan akwai matsaloli kamar haka ;
1. Kiba mara musaltuwa
2. Ciwon suga
3. Hawan jini
4. Damuwa
5. Wasu daga ciwon zuciya.
Sannan yin masturbation da yawa wato istim’nai shima yana jawo Azzakari ya samu matsala mai girma.
Hanyoyin da zaka bi ka zauna da mazakutar ka lafiya kalau;
1. Dena shaye shayen Taba da Giya.
2. Yawan motsa jiki
3. Daidaita abinci
Sannan idan baka gane wani abu ba ka tuntubi likitan ka cikin gaggawa ko kuma idan kaga wata alama da muka bayyana.
Zaku iya tuntubar mu domin magani ko karin bayani 08137482786 muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist
Daga maijalalaini Islamic chemist 08137482786,08088863000.
Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati.
Share.
Amfanin citta guda Tara(9) ga lafiyar ku.
Daga shafin maijalalaini Islamic chamest 08137482786
Idan ka karanta ka turawa sauran yan uwa domin su amfana.
Citta na daga cikin abubuwan da ake iya amfani da shi wajen girkin abinci da kayan shaye-shaye kuma yanada sinadari mai kyau. Yanada kyau ayi amfani da shi wajen ko wani abinci domin taimakon lafiyar jii da kuma kare cututtula iri-iri. Amfanin citta 9 a jikin dan Adam Ga amfanonin citta :
1. Citta na taimakawa wajen kare sanyi da wasu cututtuka
2. Yana taimakawa wajen dauke zafin cuta ko ciwon a jiki
3. Citta na taimakawa wajen gudanar da yawan siga a jikin mutum
4. Citta na taimakawa wajen kawar da zafin kirji da zuciya
5. Citta na taimakawa wajen rage kiba da kuma kwantar da abinci
6. Bincike ya nuna cewa citta na taimakwa wajen kare cutan ‘Alzheimer’
7. Citta na habaka gudanar jini a jiki kuma yana kara karfi
8. Yana taimakwa wajen rage azabar cutan Asthma
9. Yana taimakwa wajen warkar da cutan daji.
Wallahu a’alamu
Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.