Advertisement

Maganin karfin mazakuta sanyin mara saurin kawowa da saduwa sau uku 3 a lokaci guda

Maganin karfin mazakuta sanyin mara saurin kawowa da saduwa sau uku 3 a lokaci guda

A nemi tafarnuwa qwara biyu,A nemi kanumfari daidai misali da barkono kwara daya tilo.

Kada a dake su,kuma kada a niqe,za a hadesu waje daya a tafasa sosai sai a tsaye ruwan a tace su zamo liter biyu daidai, sai a raba liter daya zuwa gida uku a sha kashi daya da safe,daya da dare duka idan an ci abinci ( ⅓ ).

1.Maganin sanyin kirji.

2.Ciwon kirji.

3.Tarin majina da yaki jin maganin asibiti.

4.Toshewar hanci.

5.Kaikayin ido.

6.Kuraje da ciwon maqogwaro.

7.Ciwon jiki da zazza6i.

8.Ciwon wuya da ciwon kai.

9.kaikayi da kurajen fata.

10.Infections na mata.

11.Karfin zakari.

12.Ciwon Mara da nauyin al’ada ga mata.

13.Yawan atishewa da saurin kamuwa da majina.

14.Tari da jini.

15.Cutukan bladder.

16.masu aiki a kusa ga gulabe ko ruwa su fake shan Wannan maganin basu ba barazanar cutukan sanyi.

Kada a baiwa kananin yara, Kada a sha fiye da yanda aka yi bayani.

Yadda zake hadin ganyen kuka yin jima’i sau 3 a lokacin guda.

Da farko zaku nemi wadannan abubuwan kamar haka.

1. Ganyen kuka danye guda 10,ka shanya a inuwa sai ya bushe.

2. Masoro babban chokali 2.

3. Kaninfari babban chokali 1.

4. Garin citta karamin chokali.

5. Kima manya guda 5.

Ka hade su duka a dake su a tankade sosai,zaka rika shan karamin chokali (teaspoon) a cikin nono ko madara ta ruwa ko kunu sau 1 a rana da dare.

Awa daya kafin aje sauke nauyi, insha Allah a ranar daka.sha uwar gida sai tayi maka waka.

Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button