Advertisement

[Video] Kalli yadda jaruman kannywood suke nunawa matan su soyayya a zahiri har.

[Video] Kalli yadda jaruman kannywood suke nunawa matan su soyayya a zahiri har.

A kasar hausa dai a shekarun baya dai ba’a ganin malam bahaushe yana nunawa matar soyayya a zahiri ba harma da sumbata juna a dauka a camera sannan a yaɗawa duniya kowa ya gani.

Cikin wannan yanayin kalli wasu jaruman kannywood da suke nuna matan su soyayya a zahiri da aka dauka a bidiyo

Danna kasan nan domin kall

KU KARANTA WANNAN:

Tabbas Idan kika bashi dama ya lalubeki wae da sunann soyayyarh wlh baxai aureki bah Dalilin da yasa ake yaudarar Mata.

__Idan ya fahimci cewa kina matukar sonsa idan halinsa neh xai fara maki dadin baki domin yasamu daman lalubarki

__Idan kika ki amincewa da bukatarsa zai maki baraxana da cewa zai rabu dake ke kuma sbd matukar son da kk masa sai kibarshi ya lalubeki

__Bari kiji daga lokacin da kk bashi dama yafara lalubar jikin ki daga lokacin kuma kin fara fita a zuciyarsa k

__kekuma a lokacin da ya fara lalubarki jikinki yana maki dadin baki ae xai aureki , duk duniya zakiji babu wadda kk so sama dashi

__Kuma idan ya lalubeki so doya duk sanda ya kwaso raba kanki xaixo ya rage ta baxai taba tunanin aurenki bah sbd abinda yakeso ya samu

__Namiji Zai aureki neh sbd yana kwadayinki ko kuma yana sonki toum idan har yasamu daman fara lalubeki shikenan kuma yasamu abinda yakeso

__Idan ya taba hijabinki cema abokansa xaiyi ae kirjinki ya taba Don baya taba gayan gaskiyar abinda yafaru tsakani ku

__Duk abinda kk ma namiji a boye ki dauka cewa abokanshi sun gama jin abinda yafaru tsakaninsu domin girmanshi karuwa xaiyi kekuma mutuncinki ya xube zasu daina ganin ki da daraja

__Idan kuma har kin ada wadda yake lalubarki magar gaskiya baxaita aurekin bah matukar ya tabbbatar yaga luguiguitaki

__Idan ya matsa maki yana bukatar hakan agareki yi masa chaaa da nasiha matukar yana sonki zai chnaxa idan kuma dan kuma bai chanxa ba ki rabu dashi tunda ba shu ya haifeki bah

SHAWARACE KYAUTA DAGA SHAFIN Dalatopnews.com

To jama’a amma kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button