Kalli Bidiyon Yadda Wani Me Yanken farce Yake Yawo Da P.O.S Sabo Da Babu Cash A Hannun Mutane
Kalli Bidiyon Yadda Wani Me Yanken farce Yake Yawo Da P.O.S Sabo Da Babu Cash A Hannun Mutane

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Wannan Rayuwar Dame Tayi Kama Kalli Bidiyon Yadda Wani Me Yanken farce a yanzu haka ga Cikakken Bayani.
A yanzu haka Kasan cewa Wahalar cash din Kudi yana Matukar Wahala kamar yadda a yanzu haka Mutane da yawa Suna Magana Akan Cewa wanna abun Yayi Yawa.
Domin a yanzu haka Duk Inda zakaje Sai de kaji ance maka babu Kudi Sai dai ka Yiwa mutum transfer Kuma a yanzu haka ana Fack alert a yanzu haka wanna me Yanken farce yana yawo da POS Kalli Hoton.

Kamar yadda a yanzu haka ka kalli wanna hoton nasan cewa kaga yadda wanna abun ya kasance.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka na Dalatopnews.com
Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.