Idan kana so Azzakarin ka ya kara girma yayi karfi ka zamu kuzari da karin ruwan maniy ga magani ku

Idan kana so Azzakarin ka ya kara girma yayi karfi ka zamu kuzari da karin ruwan maniy ga magani ku

Idan kana so Azzakarin ka ya kara girma yayi karfi ka zamu kuzari da karin ruwan maniy ga magani ku

TSOTSON FARJIN MACE YAYIN SADUWA!!!

Tambaya
Assalamu alaikum, M. Na kasance ina tsotsan azzakarin mijina, shi kuma yana wasa da gabana da harshensa kafin mu sadu, ina matsayin haka a addinin musulunci.

Amsa
To ‘yar’uwa hakan ya halatta, ba matsala a sharian ce, saboda an rawaito halaccin haka, daga magabata, daga cikinsu akwai Imamu Malik, saidai ya wajaba a tabbatar an tsaftace wurin musamman farjin mata, saboda a bude yake, sannan kuma wuri ne da ake yin haila, ake kuma zuba maniyyi, ga shi kuma yana kusa da wajan yin bahaya, wasu masana likitanci suna bada shawarar cewa: a dinga wanke wurin da gishiri kafin a tsotsa, saboda neman kariya.

Allah madaukakin sarki a cikin suratul Bakara aya ta: 223, ya kwatanta mace ga mijinta da gona, wannan sai ya nuna dukkan bangarorin jikinta ya halatta a ji dadi da su, in ban da cikin dubura wacce nassi ya togace.

Allah ne mafi sani.

Duba: Mawahibul-jalil sharhin Muktasarul Khalil 3\406.

20/12/2014
Dr. Jamilu Zarewa.

TSARABA GA MA’AURA ONLY

🌰 NAMIJI GORO 4.
🍯 ZUMA COKALI 10
🍋 LEMUN TSAMI 1.

zaka samu namiji goro ka bare Sai a daka ka hada da Zuma da lemun tsami a daka tsawon 30 minutes.

ZAKA SHA MAGANIN 30 MINUTES KAFIN SADUWA INSHA ALLAH ZA’A DACE.

sanna ka tabbatar baka da INFECTION:

MAGANIN INFECTION :

🍯 ZUMA COKALI 10.
🍉 BAWON KANKANA.
🌱 GANYEN MANGWARO 12.

za’a dafa ya sha wuta tsawon 30 minutes

Yadda zaka sha:

🥃 KOFI DAYA SAFE ( MORNING 6AM ).
🥃 YAMMA 8PM KOFI DAYA.

SAI BAYAN 1 HOUR ZAKA CI ABINCI.

BA ZATO BA TSAMMANI!

A matsayinka na mahaifi sai ka cewa ‘yarka bani wayarki (tsahon kwana ɗaya), sai ka yi abubuwa kamar haka:

1. Bude datarta domin ganin irin saƙonnin da suke shigowa ta kafafan sada zumunta (Social Media).

2. Duba “Gallery” ɗinta don ganin irin abin da ta ke ajiyewa (Hotuna, bidiyo…).

3. Sauraron irin kiran da yake shigowa wayarta (wana irin mutane ne suke kiranta).

4. Duba “Browsing history” ɗinta don ganin mai ta ke bankadawa da shafukan da take kai ziyara.

DUK ME YA YI ZAFI HAKA…!?

Saboda fadin Allah (swt): “…Ku tseratar da kanku da iyalanku daga wuta…”

Saboda fadin ma’aiki (saw): “…Dukkanku masu kiwo ne kuma kowa sai an tambayeshi dangane da abin da yake kiwo…”

Ba zaka gushe Ubangiji yana yi maka hisabi ba har sai ya tambayeka dangane da tarbiyyar yaranka.

TSARABA GA MA’AURA ONLY:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button