Advertisement

Kotu ta Nemi Teemah Makamashi data Janye Kalaman ta Akan Murja ibrahim kunya

Kotu ta Nemi Teemah Makamashi data Janye Kalaman ta Akan Murja ibrahim kunya

Kotun Addinin Musulunci dake a jahar kano ta nemi Jarumar Kannywood Teemah Makamashi data janye Kalaman ta akan yar TikTok Murja ibrahim kunya.

Kamar dai yadda aka sani an kama murja ibrahim kunya ne abisa wasu abubuwa da taje aiktawa a shafinta na Tiktok wanda ake gajin zasu iya jawo al’umma matsala hakan yasa aka kamata.

Bayan kamanta ne sai jaruma Teemah Makamashi tayi wasu kalamai wanda kotu ta bukaci ya janye

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button