Allah ne ya taimaki matata Ummi Rahab ta tsallake rijiya da baya

Matata Ummi Rahab, Ta Tsallake Rijiya Da Baya, Mun Gode Wa Allah Cewar Mawaki Lilin Baba
Daga shafin labarai.com.ng facebook
Matata Ummi Rahab, Ta Tsallake Rijiya Da Baya, Mun Gode Wa Allah, Cewar Mawaƙi Lilin Baba
Mawaki Lilin Baba ya yi posting mai zafi da ya janwo cece kuce gami da muhawara a kafafen sadarwa na zamani.
Mawakin ya saki wani hotonsa ne tare da matarsa Ummi Rehab a shafinsa na Instagram inda ya yi wani rubutu cikin harshen Turanci da ke cewa “My wife-Ummi Rehab, has really dodged a bullet. Thank God!”, ma’ana “Alhamdulillah! Matata Ummi Rehab ta tsallake rijiya da baya”
Ana ganin cewa Lilin Baba ya yi habaici ne ga Adam A Zango a wancan rubutun mai dauke da hoton nasa da Rahab, bayan da jarumi A Zango ya sanarwa da duniya halin da a ke ciki tsakaninsa sa da matarsa Safiyya.
Lokacin da Zango yake bayani akan aurensu
Idan ba a manta ba Adam Zango dai shi ne wanda ya raini Ummi Rahab a masana’antar Kannywood, wanda daga karshe suka samu sabani har aka raba gari tsakaninsu, daga irin zargin da Ummi ta yiwa Zango kafin rabuwar ta su, shi ne cewa ya nemeta da aure wanda ita kuma ta ki yarda.
Wasu da dama na yiwa Adam Zango ganin mutum mai yawan auri-saki, bayan da ya rabu da matansa a karo na hudu, har da matarsa ta yanzu, wanda ya shelanta cewa suna daf da rubuwa, wanda a halin yanzu haka Safiyya na gidan iyayenta.
Sakamakon haka ne mutane ke ganin kai tsaye Lilin Baba ya nufi Adam A Zango ne da habaici, wanda ya ke nufin Allah ya tsallakar da Ummi Rahab, wanda da ace ta aure shi da yanzu Adam A Zango ita zai saka.
MAGANIN SAMUN HAIHUWA. DA KQRIN RUWAN MANIY DA MAGANIN SANYI MAZA DA MATA
Duk wadan da Allah ya jarabta da rashin samun karuwa koda kuwa ankai shekara nawa da aure muddin maka yanke kauna daga Allah ba.
Kayi amfani da wannan fa’ida insha Allahu Allah zai baka karuwa cikin nufin sa da ikon sa.
ZAA SAMU.
1 .Ganyen mangwaro
2. Albasa rabi.
YADDA ZA’A HADA :
Za’a samu ganyenangwaro guda 3,Albada rabi sai a hade a dake su sannan a tafasa da ruwa sosai sai a bari sai zaa kwanta a shanye.
Haka zaai tsawon sati 2,zaka ga ikon Allah da buwayar sa.
Wallahu aalamu.
Allah yasa mu dace.
Shayin So6o Da Citta
DAGA SHAFIN CIWO DA MAGANI 🌼
SHARE 📶
Da farko Zan yi kira kadan da fatar a Ki yaye.
Masu ganin magunna na yawo a social media su kwasa su je su hada suna ta shan wasu hade haden da ba a san asalin su ba,to mu sani wasu abubuwan gubane ba magani bane komai ka sha a cikin cikinka yake tafiya ba tareda kana ganin irin illar da yake yima ba.Wani abun idan ka hada ka sha daga ranar ka rasa lafiya kenan.
Sai a kula da kyau.
Ka nemi citta busashe qwara uku masu kyau ka hada da Jan so6o shima busashe ka wanke sai ya wanku sai ka tafasa sai ya tafasa sosai,ka tsaye ruwan ga cup madaidaici sai ka tarfa Zuma cokali uku manya sai ka fifita sosai idan ya dan huce sai ka sha bayan an karya da kuma yamma bayan an ci abinci.
Wallahi wannan abun sha ne da yafi dukkanin kayan zaqin nan na kolba dana gwangwani da ake sha na drinks amfani nesa ba kusa ba.
magani ne da ke
Kara jinin jiki fiye da kowane irin abinci da wani abun sha.
Yana karawa jikin yara,maza da mata harma da tsofaffi lafiya da kuzari zaka rinka jin kanka garau a koyaushe.
Yana maganin cutukan huhu irin su tarin sanyi na mura,majina, tarin tibi,asma,tarin nimoniya da ciwon kirji,da kuarjen huhu da majinar kirji da ta daskare,da tarin bronchitis.
Yana wanke ciki da ya cushe saboda ciye ciye na kayan maiko da xaqi,yana magance kumburin ciki,tsuwar ciki,zafin ciki,yawan tusa,da yawan lalcewar ciki da tsutsar ciki da ciwon ciki,da yawan zuwa toilet,da sauran su.
Yana maganin cutukan fitsari waton urinary tract infections,kamar yawan fitsari da jin zafi yayin fitsari,da fitsarin jini,da kaikaiyin matse matsi,da cutukan sanyi da zauqewar zakari.
Yana Maganin cutukan jini,da kumburin jini,da ciwon ga6o6i da jiyojin jiki waton joint and muscle pain.
Yana maganin hauhawan jini da saukowar jini waton hypertension da kuma hypotension.
Yana wanke babbar hanzanya da lausasa bayan gari mai tauri da rage radadin ciwon basir mai tsiro.
Yana Maye gurbin karamcin sinadirrai masu samarwa jiki da isashen jini.
Yana karawa hanta lafiya da kare cutukan koda.
Yana karawa masu HIV karfin jiki da kuzari kuma yana rage kaimin ciwon tsida waton Aids.
Yana sa kiba ga mata da maza masu sirrantaka na jiki da bana halitta ba.
A jarraba za ayi matukar jin dadin wannan maganin.
Da fatar Allah ya sa mu amfana