Advertisement

Mahaifinsa ne Zababben dan Takara, ana saura kwanaki 6 Zabe Ya rasu Kwankwaso Yace a bawa Dansa inda a Karshe Kuma Ya Lashe Zaben.

Mahaifinsa ne Zababben dan Takara, ana saura kwanaki 6 Zabe Ya rasu Kwankwaso Yace a bawa Dansa inda a Karshe Kuma Ya Lashe Zaben.

Mahaifinsa ne Zababben dan Takara, ana saura kwanaki 6 Zabe Ya rasu Kwankwaso Yace a bawa Dansa inda a Karshe Kuma Ya Lashe Zaben.

Sunan sa Shekh Abdulhakeem Kamilu Ado Wudil. ya lashe zaben Dan Majalisar Tarayya Mai wakiltar kananan hukumomin Wudil Da Garko.

Bayan Mutuwar Mahaifinsa kwana shida ga zabe Jam’iyyar NNPP Ta Bashi Takarar Saboda Nagartarsa

Ya kasance Mahaddacin Alqur’ani
Makarancin Hadith Da Fiqh

Yayi Karatun Degree A ABU Zaria
Yanzu Haka Yana Masters A ABU Zaria.

Yana Lecturing A Al-Istiqama University Sumaila.
Yana Da Markaz Na Koyarwar Addini Q Masallacin KUST Wudil Da Kuma Sauran Majalisai
Yana Da Shekaru 30 Yanzu.

Muna Rokon Allah Yayi Riko Da Hannunsa Ya Bashi Ikon Sauke Hakkin Da Ya Rataya A Wuyansa.

Allah Yaji Qan ACG Kamilu Ado.

~Ibrahim Adam.

KU KARANTA WANNAN:

(DIABETES) DA SAURAN CUTUTTUKA DA YARDAR ALLAH!

☎08060606050☎

Ganyen magwaro🍃 na dauke da sinadarai masu yawan gaske dake amfana wa jikin Dan’adam💪🏻 amma kash! Mutane da dama basu sani ba🤦🏻♂

Yadda ake amfani da shi a matsayin maganin cutar suga ( Diabetes)

1-ka tsinko ganyan mangwaronka🍃 masu kyau sai ka wanke su sosai

2-Ka sanya ruwa a murhu ka tafasashi har na tsawon minti biyar ba tare da ganyen a ciki iya zallan ruwan kadai

3-Sai a zuba ganyen a cikin ruwan zafin da ke kan murhu tare da OLIVE oil wato man Zaitun, a barshi yayi ta tafasa har na tsawon mintuna biyar zuwa goma.

4-Sai a sauke shi a tace

5-Sai a sanya shi cikin kwano ko gilashi mai kyau a barshi ya kwana

6-Sai a sha wannan ruwan da sassafe bayan ka tashi daga barci, kafin ka ci komai.

Wannan maganin, yana kawar da abubuwa marasa kyau masu guba daga jikin mutum, kuma yana rage yawan suga da ke cikin jini. Yana kuma saukar da hawanjini sosai da yardar Allah👆🏻

Haka kuma yana taimakawa matuka wajen kwantar da tari, ASTHMA😤 yakan sa ka samu numfashi mai kyau mai sauki🗣

Zaman dar-dar😢 ko rashin nutsuwa sosai😳 (restlessness), Idan ka zuba cokali biyu ko uku a cikin ruwan wankan ka, sannan kayi wanka dashi, yana sanya kaji jikinka garau kuma kaji hankalin ka ya kwanta soasai😀

Dutsen dake cikin hanta ko data ko Qoda (wato kidney stone), mai wannan ciwon zai iya busar da ganyen mangwaro a inuwa sannan a daka shi a zuba garin acikin kofi/glass ko kwano a barshi ya kwana a cikin ruwa sai a rinka sha kullum da safe. Wannan yana narkar da dutsen dake jikin koda sosai.

Tari😤 da Gushewar Murya🗣 ko Asthma ko Murya ,
A dafa ganyen Mangwaro a sanya masa Zuma kadan yana taimakawa kwarai da gaske cikin sauri.

Attini ko kashi da jinni,
Sai a shanya ganyen a inuwa a busar dashi a mayar dashi gari, a rinka sha sau uku a rana . Yana tsayar da wannan cutar.

☎08060606050☎

Ciwon Kunne👂🏻
Idan aka tatse ruwan ganyen mangwaro aka dan dafa shi, sai a rinka digawa a cikin kunnen. Wannan na maganin ciwon kunne.

Kunar Wuta
Sai a kona ganyen mangwaro har ya zama toka, sai a rinka barbadawa a wurin da aka kone, yana warkar da kunar cikin sauri zai bushe In Sha-Allahu.

Shakuwa da ciwon makogoro🗣
Idan kana shakuwa🗣 ko zafin makogwaro. Sai ka kona ganyen mangwaro ka shaki hayakin, yana maganin tsayar da shakuwan da kuma ciwon makogwaro.

Ciwon ciki
Idan kana yawan ciwon ciki sai ka sanya ganyen mangwaro a cikin ruwan dimi ka barshi ya kwana sannan ka sha da safe kafin kaci komai. In ka juri yin hakan zai warkar maka da ciwon ciki kowane iri ne in Allah Ya yarda.

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button