Advertisement

Ku Kalli Yadda Hukumar Hisba A Jahar Kano Take Ta Kokarin Ganin Kawo Harshen Wannan Annobar Da Ta Kunno Kai Dalilin Tiktok 

Ku Kalli Yadda Hukumar Hisba A Jahar Kano Take Ta Kokarin Ganin Kawo Harshen Wannan Annobar Da Ta Kunno Kai Dalilin Tiktok

Bazaku Gane maza security bane ga mata sai mijinki ya rasu ko Kun rabu …

 

Duk ranar da akace bakida Aure toh fa sai ahankali kin zama hanya Mai insecurity, keda hanyar zamfara ko rijana na Kaduna kusan daya 😃😃😃

 

Yo harda Wanda Bai Isa ya maki magana ba zaiyi..

 

Amma in kinada Aure Koda mijinki baya tabuka maki komai ke kike ciyar dashi mutane bazasu taba Miki kallon banza ba …

 

Don Allah Yan uwa mata mune zamu gayawa juna gaskiya idan matsalar da kike fuskanta ba matsala ta transformer bace da baya kawo wuta , ba Kuma dukanki yake ba kiyiwa Allah kiyi hakuri ki zauna..

 

Babu auren da ba’a fuskantar matsala sai dai muce na wani yafi na wani…

 

Babban matsalar Bai wuce talauci ba , kuyi hakuri lokaci ne , wannan keburan na taba kowa Dan dai mutane Basu fito sun Fadi matsalarsu bane …

 

Ina bawa duk wata matar Aure hakuri , a Kara hakuri , Allah ya cigaba da Baku hakuri ya biya maku bukatunku na Alkhairi

MAGANIN SAMUN HAIHUWA. DA KQRIN RUWAN MANIY DA MAGANIN SANYI MAZA DA MATA

 

Duk wadan da Allah ya jarabta da rashin samun karuwa koda kuwa ankai shekara nawa da aure muddin maka yanke kauna daga Allah ba.

 

Kayi amfani da wannan fa’ida insha Allahu Allah zai baka karuwa cikin nufin sa da ikon sa.

 

ZAA SAMU.

 

1 .Ganyen mangwaro

2. Albasa rabi.

 

YADDA ZA’A HADA :

 

Za’a samu ganyenangwaro guda 3,Albada rabi sai a hade a dake su sannan a tafasa da ruwa sosai sai a bari sai zaa kwanta a shanye.

 

Haka zaai tsawon sati 2,zaka ga ikon Allah da buwayar sa.

 

Wallahu aalamu.

 

Allah yasa mu dace.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button