Kalli yadda wata sabuwar Annoba ta Kunno Kai a cikin Al’ummar Hausawa

Kalli yadda wata sabuwar Annoba ta Kunno Kai a cikin Al’ummar Hausawa
MATSALAR SAURIN INZALI GA MAZA.
Sudai mata Bincike Ya Nuna Suna Bukatar Jimawa a lokacin.
Yin Jima’i, Akwai. Matan Dake da Bukatar a. Dauki Akalla
Mintuna
Ashirin. 20. Ko Fiye Da Hakan Kamin Su iya Samun Biyan
Bukata, a Yayinda Qalilan ke Bukatar Mintuna Goma. 10. Sai
Dai Wata Matsala Dake Addabar Maza Anan. itace Zaka
Taradda Wasu Mazan Ba Yanda Za’ayi Su Dauki.
Tsawon minti Biyar 5 Akan Matarsu Suna Jima’i nan Take da
Zaran Sun Fara Sai Suyi inzali a lokacin da Matansu Ke da
Bukata Dasu.
kuma Dazaran Sunyi Wannan inzalin Shi Kenan Sun Kare jima’i.
Wanda Wannan Ba Karamar illa Yake Haddasawa a.
Zamantakewar Aure Ba.
Sai Kaga Mai-gida. Yana Tayi. wa Matarsa Magana Amma Bata
Saurarawa Ballantana Ta Kula Shi. Saboda Matar ta Rainashi
ya Koma Wata Kala Tunda ya. Kasa Fitarda Kitse a. Wuta. A.
Addinance Hakkin Kane Ka Rinka Biyawa Matarka da
Bukata.idan Matarka na Samun Biyan Bukata a Tare Dakai To
Zaka ga a Koyaushe Hankalinta Akanka Yake, Tarbiya da
Ladabi Sai Dada Qaruwa Mukeyi Ko a Kotu Aka. je Matukar
Matarka ta Fada Cewa Baka iya Biya Mata da. Bukatarta to
Kotu Zata Baka Damar Tafiya Neman Magani idan ka Samu
Alhamdulillah. idan Kuma Baka Samuba Kasha Baka Warke
Ba,to Kotu Zata Raba Auren Gudun Kadda Matar Taje Ta Afka
a Cikin Zina.
Waiya’zu Billah Abubuwan dake kawo saurin__inzali Sun Hada
da.
1. Basir da yayi Kaka Gida a Kwankwason Namiji.
2. Ciwon sanyi da Sanyin Mara.
3. Karancin Ruwan Maniyi.
4.Gajiya.
5.Taruwar Daskararren Maniyi Ga Mara.
6.Yawan Fushi Bacin Rai Tsakaninka Ma’aurara.
7. Rashin Kwanciyar Hankali Alokacinyi.
8. Rashin Koshi Cin Abinci Ishashe
Da sauransu.
Maza masu Matsala ta Saurin inzali Su Daina Shan Kayan Zaki,
Kamar na Suga, Minti Alewa, Kafi Zabo, Coke, Lemon juice,da
Kayan Maski Wadanda Ba Dangin Nama ko Kifi Bane.
A Rinka Motsa Jiki Akai Akai (exercise) akwai maganinda
muke saidawa(ruwa dana gari) insha Allah wannan matsalar tazo karshe indai
akayi amfani da maganin kan kaida.
SIRRIN YIN JIMA’I KAFIN AURE
Nasan Zakuyi MamakiN Jin Wannan Batu Nawa Kafin ku yanke hukunci ku nutsu ku Karanta Bayani na Tukunna
❌ Yin jima’i kafin aure yana kama ne da yin amfani da kyakkyawan hoto a matsayin tabarmar share kafa Rashin Aminci.
〽
Bayan sun yi jima’in, su biyun za su soma tunani, ‘to wa ya sani ko da wa kuma ya ko ta taba yin jima’i?’ Bacin rai.
☝
A cikin zukatansu, ’yammata da yawa sun fi son wanda zai kāre su, ba wanda zai yi lalata da su ba.
Kuma samari da yawa ba sa son yarinyar da suka riga suka kwana da ita. Gaskiyar Al’amari: Jikinki da mutunci yake, kada ki zub da mutuncinki ta wajen bayar da jikinki. Ki nuna cewa kina da dabi’a sosai ta bin dokokin
Allah game da guje wa yin jima’i kafin aure. Ranar da ki ka yi aure za ki iya yin jima’i. Kuma a lokacin za ki more shi sosai—ba tare da wani damuwa, bacin rai, da kuma rashin amincewa da ke tattare da yin jima’i kafin aure ba.