Advertisement

Murja Ibrahim Kunya Ta Fito Da Zafin Bayan Kotu Ta Bada Belin Ta Daga Gidan Yari.

Cikin Wani Bidiyo Data Wallafa A Shafin Ta Na Sada Zumuntar Tiktok, Murja Ibrahim Kunya Ta Tabo Bangaren Siyasa.

Inda Tace Tayi Matuqar Kaduwa Da Samun Labarin Cewa Engr. Rabu’u Musa Kwankwaso Baiyi Nasara Ba.

Inda Tace Hakan Sam Baiyi Mata Dadi Ba, Tare Da Cewa Taso Tana Waje Akai Zaben Domin Ta Bada Tata Gudun Mawar.

Kamar Yadda Zaku Kalla Acikin Bidiyon Nan, Murja Ibrahim Kunya Tace Har Kuka Saida Tayi Da Jin Labarin Nan.

Tirqashi; Jarumar Tiktok Murja Ibrahim Kunya Ta Bude Da Babin Siyasa Bayan Fitowa Daga Gidan Gyaran Hali.

Murja Ibrahim Kunya Ta Fito Da Zafin Bayan Kotu Ta Bada Belin Ta Daga Gidan Yari.

Cikin Wani Bidiyo Data Wallafa A Shafin Ta Na Sada Zumuntar Tiktok, Murja Ibrahim Kunya Ta Tabo Bangaren Siyasa.

Inda Tace Tayi Matuqar Kaduwa Da Samun Labarin Cewa Engr. Rabu’u Musa Kwankwaso Baiyi Nasara Ba.

Inda Tace Hakan Sam Baiyi Mata Dadi Ba, Tare Da Cewa Taso Tana Waje Akai Zaben Domin Ta Bada Tata Gudun Mawar.

Ina Mai Jajantawa Magoya Bayan Kwankwasiyya Bisa Rashin Nasara Da Muka Yi A Zaben 2023.

Ina Gidan Yari Amma Hankalina Ya Tashi Matuka Da Na Ji An Ce Mu Ne Na Hudu, Cewar Murja Kunya Bayan Ta Fito Daga Gidan Kaso.

Jarumar ta Tiktok ta kuma yi fatan Allah ya sa Tinubu ya zama alkairi ga al’ummar Nijeriya.

Kamar Yadda Zaku Kalla Acikin Bidiyon Nan, Murja Ibrahim Kunya Tace Har Kuka Saida Tayi Da Jin Labarin Nan.

Ga Cikakken Bidiyon Nan Ku Kalla Anan 👇👇👇👇👇👇👇👇

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button