Advertisement

Masu cece kuce akan tsoho ya auri ya rinya ya kama ta ku kalli bidiyan nan kuga yadda aka kula dashi

Masu cece kuce akan tsoho ya auri ya rinya ya kama ta ku kalli bidiyan nan kuga yadda aka kula dashi

Mutimin da bidiyan sa ya yadu a social media ya aure yarin mutane suna tayin mamaki duda wannan bawai abun mamaki bane abu wanda Allah ya kaddara mayar sace babu mawa.

Amma sai mai yin nazari ne zai gane hakan saboda wani baya auran matar wani kowa yasan da hakan indai mutum yayi imani da Allah to yasan komai ana hada shine da abokin sa tin fil’azal a wajan Allah.

Mune bamu sani ba amma Allah S.W.T yasa gama komai akan wannan rayiwar tamu duk abun da yafaru tofa komai daran da dewa daman Allah ya kaddara zai farun wanda bai sani ba ya sani.

 

Dan haka masu zagin wannan mutum wato wannan angon to kudai na wanda kuma daman addu’a suke masa daman haka ake so ga wannan bidiyan ku gani wato amarya da angon ta Allah ya basu zaman lfy

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button