Advertisement

Yar Uwa Yadda Ake Gamuwa Da Cutar Wari Gaban Da Yadda Zaki Magance Wannan Matsala

Yar Uwa Yadda Ake Gamuwa Da Cutar Wari Gaban Da Yadda Zaki Magance Wannan Matsala

ga kadan daga cikin abubuwan dakesa gaban mace yana wari.

  • tafiya babu wando.
  • rashin sanya takalmi koda kuwa a cikin gida ne.
  • dadewa a kan bayan gida (TOILET)
  • rashin canza pant da wuri.
  • yawaita cin danyar albasa.
  • toshewar kofofin zumbutu na gaban mace
  • tsarki da ruwan sanyi.
  • rashin aske gaba da dai sauransu.

MAGANI WANNAN CUTA

mace ta dinga tsarki da ruwan dumi.

ki dinga yawan canza wando a kullum kamar ki rage cin danyar albasa.

a duk lokacin da mace ta gama haila ta dinga wanke gabanta da

» ganyen magarya/sabulun magarya

» bagaruwa

» farin almiski

sannan ta daina tsugunawa ( toilet) tanad aukar tsawon lokaci domin yin hakan yana da matsala.

ta yawaita aske gabanta duk Sati 1 KO 2 Idan mace zata bin wa’yannan dokoki zata Samu waraka daga cutar farji ( toilet infection )

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan kun karanata wannan bayanin zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button