MAGUNGUNA INFECTION KALA BIYU :

MAGUNGUNA INFECTION KALA BIYU :

MAGUNGUNA INFECTION KALA BIYU :

🍀🍀🌿🍀🌿🍀🌿🍀🌿🍀🍀🍀🌿🍀🌿🍀🍀🌿🍀🍀🌿🍀

SADAKAR MAGANIN SHINE ( TURO KATI DARI BIYU ₦200 ):

Bank Name:
Access Bank

Account Number:
1501987128

AUWAL GARBA

Idan baka dashi ( SHARE ) 📲

MAZA DA MATA ZASU SHA ( YARA DA MANYA ZASU SHA ):

BABBAN MUTUM KOFI DAYA NA SHAYI:

MACE KOFI DAYA ZATA SHA:

YARA SHEKARA 6 ZUWA 8 RABIN KOFI ( DAGA 12 ZUWA 18 KOFI DAYA ):

🍀 YAN MAKARANTA KO MASU AIKI ZASU IYA SHA TSAWON KWANA BIYU ( SATI DA LAHADI ) SATURDAY and SUNDAY:

☕ YANA SAKA YAWAN FITSARI SOSAI KAMAR MAN GYADA:

KAYAN HADIN SHINE:

🌿  GARIN HULBA ( FENUGREEK SEEDS ): COKALI 6.
🌿 KANKANA ( WATERMELON ) KWALLO DAYA:
🌿 TAFARNUWA SALA BIYAR 5.
🌿 CITTA MAI YATSU 4.
🌿 TSAMIYA ( SABUWA ) 4.

YADDA ZA”A HADA MAGANIN:

za’a yanka kankana kwalo duka ( kada a cire bawon ) sai a zuba cikin ruwa ( LITA 4 ).
Sai a zuba tafarnuwa DA citta DA tsamiyar cikin ruwan za’a Dora a wuta sai ya Kai 30 minutes.

Sai a sauke ya huce za’a sha ( SAFE DA YAMMA ):

KAYAN HADIN NA BIYU:

🍀 GANYEN AYABA KO GANYEN MANGWARO ( DUK WANDA AKA SAMU ZAIYI ( AMMA KADA A HADA SU GABA DAYA ):

🍀 TAFARNUWA SALA BIYAR 5.
🍀 TSAMIYA GUDA 5.

SAI a dafa ya Kai 30 minutes idan ya huce sai a sha Kofi daya ( SAFE DA YAMMA ):

SAI BAYAN 1 hour sanna za’a ci abinci. 🍵.

🍀 WANDA YAKE KAIKAYIN GABA KUMA ( MACE KO NAMIJI ):

🍃 GARIN HULBA COKALI 5.
🍃 GISHIRIN MIYA COKALI 3.

SAI A DAFA ANA ZAMA TSAWON 5 MINUTES.

KAIKAYIN GABA KASHI NA BIYU:

✅ GANYEN AYABA:
✅ GASHIRI MIYA COKALI 3.

SAI A DAFA ANA ZAMA CIKI TSAWON 5 MINUTES:

WANNAN HADIN NA GANYEN AYABA YANA MAGANIN :
👇👇👇👇👇👇👇

🌿 KAIKAYIN GABA  🌿 KURAJEN GABA 🌿  KANKANACEWAR GABA ( SANYI ):

SADAKAR MAGANIN ₦200

Bank Name:
Access Bank

Account Number:
1501987128

copy

Beneficiary:
Auwal Garba

SADAKA GA WANDA BAYA DASHI SHARE 📲

tura ZUWA sauran group

AMFANIN MAN ZAITUN

↔🫒↕ ZAITUN DA MAN ZAITUN ↕↔🫒

shidai zaitun mai albarka da kuma bada cikakkiya lafiya ajikin dan Adam, kamar yadda muka sani cewa zaitun abune mai daraja , kamar yadda muka samu bayaninta.

haka kuma kamar yadda aka samu daga hadisan Manzon Allah (S.A.W)

an karbo daga sayyadina umar yana cewa Manzon Allah (s.a.w) yace kuyi  abinci da man zaitun kuma Ku shafashi ajikinku, hakika shi yana daga acikin bishiya mai albarka .
tirmizi ne ya ruwaito

▶ GA WASU DAGA CIKIN AIKIN DA ZAITUN YA KEYI◀

☝🫒 CIWON CIKI ☝🫒

duk mutumin da yake  ciwon ciki sai ya samu man zaitun kamar cikin cokali ya hada da garin habbatussauda ya cakuda ya sha safe da yamma.

☝🫒 CIWON KAI ☝🫒

duk mutumin da yake ciwan Kai to sai ya samu man zaitun yana shafawa a kansa yana kuma shan cokali daya da safe da Rana da dare in sha Allah zai samu lafiya.

☝🫒 CIWON HAKORI☝🫒

duk mutumin da yake ciwon hakori sai ya samo ganya zaitun da ya”yan habbatussauda ya sakasu a cikin garwashi ya buda bakinsa hayakin ya dinga shiga. insha Allah

☝🫒 CIWON HANTA☝🫒

duk mutumin da ya kamu da wannan ciwo sai ya dinga shan man bai tun cikin cokali daya da safe daya da Rana daya da dare , insha Allah

❄🫒 CIWON DADASHI ☝🫒

sai ya samu man zaitun ya dinga wanke bakinsa dashi .

☝🫒 CIWON SIKARI ☝🫒

sai ya samu man zaitun da tsamiya yana hadawa yana sha kafin ya kwanta bacci, insha Allah.

☝🫒 CIWON ASMA ☝🫒

Sai ya samu ganyan zaitun ko ya’yan sa ya dinga turara wa, insha Allah zai samu sauki.

🫒☝ CIWON KODA ☝🫒

sai ya dinga shan man zaitun cikin cokali uku a rana insha Allah zai samu lafiya

🫒☝ CIWON BAYA ☝🫒

sai ya samu man zaitun da garin habbatussauda  a ya kwaba ya dinga shafawa abayaninsha Allah.

☝🫒 CIWON RAMA ☝🫒

duk mutumin da yaga yana ramewa , to ya dinga shan man zaitun cokali uku insha Allah

🫒☝ ZAZZABI MAI ZAFI ☝🫒

duk mutumin daya kamu da zazzabi mai zafi to sai ya dinga shan man zaitun cokali daya sannan yana karanta ayatul kursiyyu sau (7) yana tofawa acikin yana shafe jikinsa dashi insha Allah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button