Gift To Ramadan Kareem Part (15) (2023) Dan Uwa Daure kaga Wanann Video Alabarkacin Watan Ramadan kayadahi Ga Abokan ka ☑️

HIKIMOMIN DA AZUMI YA ƘUNSAGift To Ramadan Kareem Part (15) (2023) Dan Uwa Daure kaga Wanann Video Alabarkacin Watan Ramadan kayadahi Ga Abokan ka ☑️
Tambaya:
Assalamu Alaikum. Don Allah Malam a taimaka min da bayani game da dalilin da yasa ake yin Azumi?
☑️RAMADHAN DAY (15)
Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan Kyautar Ta Ramadan Kareem Sabo da zaka samu Lada mai yawa, Domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
HIKIMOMIN DA AZUMI YA ƘUNSA

Amsa:
Wa alaikum assalam. Azumi ginshiki ne daga cikin turakun Musulunci, waɗanda addinin Musulunci ba zai cika ba sai da su. Allah da Manzonsa sun yi umarni da shi, saboda wasu muhimman manufofi, ga wasu daga ciki:
1. Samun tsoron Allah, saboda mai Azumi yana barin abin da yake so saboda Allah, hakan zai sa ya ƙara samun tsoron Allah.
2. Samun kariya daga Shaiɗan, saboda Azumi yana takure hanyoyin Shaiɗan, wannan yasa zunubai suke ƙaranci a Ramadan.
3. Tuna talakawa da wahalar da suke ciki, saboda duk lokacin da mai kuɗi ya ɗanɗana yunwa zai tuna halin da talakawa suke ciki.
4. Sabawa rai wajen barin abin da take so, da kuma haƙuri akan abin da take sha’awa.
5. Kankare zunubai da kuma samun ɗaukakar daraja, saboda Azumi yana gyara zuciya, da kuma rai.
6. Samun lafiyar Jiki, saboda Azumi yana kariya daga cututtuka masu yawa, kamar yadda likitoci suka tabbatar.
7. Ta hanyar Azumi mutum zai saba da yin aiki don Allah, saboda AZumi sirri ne tsakanin Allah da bawansa.
Allah ne mafi sani.
29/01/2013
Dr. Jamilu Yusuf Zarewa
Sadau kantarwa Daga Auwal Telan Gayu Allah yasa mudace Wanann Sako zai dinga zuwa muku kulin A Kwana 30 Adika Azumin Ramadan
15
Sensing Muslim Unity
✨The Prophet (ﷺ) said:
“Fast when they fast, and break your fast when they break their fast, and sacrifice the day they sacrifice.”1
✨Imām at-Tirmidthī (d.275H) رحمه الله Said:
“Some of the People of Knowledge explained this ḥadīth by saying: Its meaning is to fast and break the fast along with the Jamāʿah and the majority of people.”2
______________________
1. Ṣaḥīḥ: Related by at Tirmidthī (no.693), from Abū Hurayrah (raḍī Allāhu ʿanhu). It was authenticated by al-Albānī in al-Ṣaḥihah (no.224).
2. Jāmiʿ al-Tirmidthī (3/311).
.