Hanyar Mallakar Miji Cikin Sauki Ta Kowata Hanyar

In kina son ki shawo kan wuta ko ki kashe ta gaba daya ba wata wutar za ki kara mata ba, nemo ruwa mai sanyi ki kwara mata ki sa ido ki gani in za ta ci gaba da habaka, haka namiji ya ke. Ga wasu shawarwari a kan yadda za mallaki mijin ki.

-Namiji bai son a ce kina ba shi umurni, bare a ce kina yi masa nasiha, duk kuwa da cewa yana bukatar nasihar a zahiri, don haka in kina bukatar zuwa wani wuri kar ki ce masa “Zani wuri kaza” ki saka ta a sigar tambaya “Ina son na tambaye ka ne, dama na so zuwa wuri kaza ne” ko in kina bukatar wani abu kar ki ce “Ka ba ni kaza zan yi kaza” ki zabi lafazin da za ki yi aiki da shi, kamar ki ce “Muna bukatar abu kaza ko za sayo ne?” Da duk irin lafazin da ke nuna girmamawa da bukatar abin a wurinsa, wata gatsar take fadi, har ma ta kara da cewa “In ba haka ba sai dai a zauna haka”.

-In kuma dawowa gida ya yi, tarbe shi ku shigo tare, in yana rike da wani abin, karba masa, sai dai in ya nuna ba ya so, kamar jakar kudi da wasu abubuwa da suke bukatar sirri, kar ki yi irin abin da wasu matan suke yi, wadanda ko matsawa daga inda suke ba sa yi, sai dai su ce “Sannu da zuwa!”.

-In kuwa ya fadi maganar da kike ganin cewa kuskure ce kar ki ce ba haka ba, ki jinjina wa tunaninsa ki bar shi haka, daga baya ki dawo da ita ta wata sigar ki ba shi shawara a kai yadda ba zai fahimci cewa fito na fito kike yi da fahimtarsa ba.

In kuma ya yi miki ba dai-dai ba kar ki kullace shi, bare har ki ce za ki rama, yafe masa, wata rana zai kyautata miki, namiji ne.

Duk kyautar da ya yi miki ko da ba ki bukatarta, ki nuna masa godiyarki tamkar ba abin da kike so kamarta, daga baya bayan ya manta ki nuna masa wata wace ta fi wannan, don kar ya kara kawo miki ta farko.

In za ku shiga wuri tare ki dan yi baya shi ya fara yin gaba, sai in shi ne ya ba ki damar ki wuce.

In yana karanto miki matsalolin da ake ciki, ki zabi kalmomin da za ki rika karfafa masa gwiwa, ki rika yaba wa irin kokarin da yake yi duk da matsalolin da yake fadi.

Kar ki yarda gardama ta rika hada ku, ba ta karewa da kyau, in ya ja ki sake, shi da kansa zai gano bai yi dai-dai ba, wasu mazan su kan ba da hakuri, wasu kuma sai dai su yi ta janki da wasa ko su yi miki kyautar da ba su yi niyya ba.

In kika ba shi shawara bai dauka ba daga baya abin ya cabe masa kar ki ce “Ai dama na gaya maka” ki nuna masa damuwarki.

In kika roke shi wani abin ya ce ba shi da shi kar ki nuna rashin jin dadinki, yabe shi ki ce “Ai kai mai yi ne, tun da ka ce babu wallahi na san babu ne, amma Allah ba zai barka haka ba zai kawo in sha Allah”.

In ya kawo miki matsalolin ‘yan uwansa ki nuna damuwarki, kar kare su kar ki zarge su, sai iya gama ki ya ba masa a kan hakurin da yake yi da su, ki karfafa masa gwiwa, ko da kuwa kin san ba wani abin da yake yi na a zo a gani.

In zai fita ki raka shi har bakin kofa.

Ki tabbatar ya sa kaya masu kyau, ki goge masa takalmansa.

MAGANIN DATTIN CIKI DA INFECTION A SAUKAKE:

Assalamu alaikum warahmatullah

🧄 dattin Mara:
🧄 dasqararren maniyyi:
🧄 dattin ciki:
🧄 inzali.
🧄 KANKAMACEWAR AZZAKARI NAMIJI.
🧄 kaikayin gaba.

duk wanda Allah ya jarabta da daya daga cikin wadan nan cututtuka, insha’Allah idan ya jarabta wan nan zaisami sauqi.

🧄 kanumfari.
🧄 tumeric.
🧄 garlic.
🧄 citta.

za’a tsaftace wadannan abubuwan a yayyankasu qananunqananu, Sai asami gorar swan din babba duka ajiqashi abashi kwana ukku kan a fara sha.

🤰🏽pregnant woman ba zasu shawan nan hadin ba, amma wadda ta sami miscarriage idan jininta yadaina duba komai ya dai daita zata sha domin zai wankemata mararta insha’Allah.

_note_

Idan munajin wata cuta ajiki muje mugani likita adubamu a tantance abinda yake damunmu mudaina shan magani barkatai shima babbar matsala ce, Allah yabamu lafiya bakidayanmu

ABINCI GUDA BIYAR (5) DA KE LALATA HANTAR DAN ADAM

Hanta dai wata tsokace mai matukar anfani, ta na taimakawa dan adam wajen lalata wasu kwayoyin jini da suka lalace.

Ana samun hanta ne a cikin dan adam Hanta dai wata aba ce mai matukar anfani a cikin jikin dan adam ake samu a cikin cikin dan adam.

Ko shakka babu hanta mai lafiya kusan dai-dai take da mutum mai lafiya haka zalika hanta marar lafiya ma dai-dai take da mutum marar lafiya.

1- Abinci mai kitse.
Dukkan dange-dangen abinciccika matsu kitse na da matukar hadari da lafiyar hantar dan adam. Abincin da ke da kitse yakan ba hanta wahala sosai kasantuwar ita ce ke kula sarrafa dukkan abunda ke shiga cikin dan adam. Yawan cin kitse kan cutar da ita sosai.

2- Sugar
Kadan daga cikin ayyukan hanta shine sarrafa suga zuwa sinadarin kitse kuma kamar yadda muka karanta a sama, yawan hakan ma kansa yana da lahali ga lafiyar hantar.
.

3- Gishiri.
Binchiken masana ya nuna cewa abinci mai gishiri kan yi lahali ga jiki musamman ma dai kasantuwar hanta ita ce ke da alhakin sarrafa sinadarin. Yawan gishiri kan wahalar da hanta ya sanya mata cuta..

4- Giya
Shan giya ma dai kan taimaka wajen lalata hantar dan adam kasantuwar cewa takan wahalar da hantar wajen sarrafa ta.

5. Abincin makulashe na gwangwani. Kasantuwar yawancin wadannan abinciccikan nan na dauke da gishiri da suga mai tarin yawa, hakan kuma na matukar wahalar da hanta wajen sarrafawa.

Lafiya Uwar Jiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button