Yadda Zaki Karawa Kanki Sha’awa Domin Gamsar MaiGida

Yadda Zaki Karawa Kanki Sha'awa Domin Gamsar MaiGida

Ga Duk Wadda Take Son Karawa Kanta Ni’ima Tare Da Gamsar Da Mai Gida Yayin Saduwa To Ka Yadda Zatayi Hadi

Karin Sha’awa.

Wasu matan kan yi kukan rashin sha’awar jima’i. Akan samu mata da ke fama da wannan matsala da har ta kai ta kawo, a dole ta ke saduwa da mijinta, amma ba wai don ta na da sha’awar jima’in ba. Da iznin Alla idan ta yi wannan hadin ta yi amfani da shi za ta kasance mai sha’awar jima’i.

Kayan Hadin Da Ake Bukata:

a.  Sassaken Baure, babban cokali 5

b. Kanumfari, babban cokali 3

c. Zuma, babban cokali 2

d. Lipton

Yadda za ta hada, za ta daka sassaken bauren bayan ta bar shi ya bushe don ta samu garinsa. Sai ta daka kanumfari, shi ma don ta samu garinsa. Za ta gauraya garin kanumfarinta babban cokali 3 da garin bauren babban cokali 5, bayan ta tabbatar sun gaurayu sai ta zuba zuma babban cokali 2 ta cakuda su, su cakudu sosai. Za ta debi karamin cokali daya na wannan hadi ta zuba cikin ruwan lipton ta sha sau biyu a rana. Sauran bayani mu na jiran amsar ki a sashen “Comment” na wannan shafi na “Mujalla”.

Gamsar Da Maigida.

Kayan Hadin Da AKe Bukata.

a. Garin gero (Amma kar a surfa)

b. Garin furen(huda) tumfafiya babban cokali 3

c. Garin ‘ya’yan zogale babban cokali 3.

Bayan an samu garin wadannan abubuwa sai a gauraya su, mace ta ke shan karamin cokali sau biyu a rana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button