Maganin karfin Azzakari wanda baya iya jima’i sau 3 ko wanda baya iya jima’i awa daya ga magani.

Maganin karfin Azzakari wanda baya iya jima’i sau 3 ko wanda baya iya jima’i awa daya ga magani.

Wannan sirrin da zan baku babban sirri ne ga maza madan da suke fama da saurin kawowa ko raunin mazakuta,kamar wanda gaban sa baya tashi da wuri,ko wanda yake kwanciya da wuri da zarar tayi inzali.

 

Kuma wannan fa’ida tana magance matsalar sanyi na mara yana magance basir yana kuma kara ruwan maniy.

Advertisement

Abin dadin shine wannan hadin kamar yadda kuke karantawa shine maganin hadin gargajiya ne wanda yake jama permanent kuma yana dadewa a jiki sosai.

ABINDA ZAA NEMA.

 

1. Dabino guda 3

Advertisement

2. Rigas doka mai girman dabino guda 2

 

 

Zaa wanke ta sannan a rika hadawa da wannan Dabino ana taunawa a cinye,sau 1 zakai haka a rana kayi kwana 3 insha Allah zakai mamaki.

 

 

Domin yana kara yawan jinin dake shiga vikin Azzakari domin bashi karfi,da hana shi kwanciya da wuri,yana kuma kara maniyy ga wadan da keda rashin shaawa.

 

Domin samun rigasdoka contact me 08137482786 whatapp

 

Za kuma a iya samun ta wajen masu maganin gargajiya

 

Allah yasa mu dace

 

 

Daga dan uwan ku drmaijalalaini 08137482786

 

Domin karin bayani ko bukatar magani hadadde muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist

 

 

Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button