Yadda zaku karawa azzakrin ku karfi domin biyawa matan ku bukata akan gado

Yadda zaku karawa azzakrin ku karfi domin biyawa matan ku bukata akan gado

Duk wanda yake bukatar maganin karfin Azzakari sha yanzu magani yanzu ga wannan fa’ida, ya jarraba ta insha Allah duk kalar jinin ka zata yi maka amfani.

Kuma tana hana saurin inzali da wuri tana magance sanyi tana wanke mara da kuma kara sha’awa.

Abubuwan da zaku nema domin hada wannan maganin sune kamar haka.

(1) Garin kusdulhindi original

(2) Garin Kaninfari

(3)Garin Citta

Za’a sanya chokali 5 na kaninfari chokali 7 Citta chokali 1, za’a hade waje daya sai a rika zuba karamin chokali a ruwan shayi ba madara a sha duk lokacin da ake bukatar karfi da kuzari.

Cikin kankanin lokaci yake fara aiki, amma kada a sha sai anci abinci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button