Hanyoyi Da Za’a Bi Don Dena Aikata Biyawa Kai Bukata (Istimina’i)

Hanyoyi Da Za'a Bi Don Dena Aikata Biyawa Kai Bukata (Istimina'i)

Istim’nai shine ake kira masturbation da turanci ko kuma aa da larabci shine duk hanya da mutum zai bi domin ya kawar da shaawar sa ba gare daya sadu da mace ba.

Akwai illoli da yawa da yake haifarwa bayan kasancewar sa sabon Allah.

KU KARANTA…Ilolin aikata istim’nai Hanyoyin da zaa bi domin dena aikatawa

1. Tuba ga Allah tare da daukar Alkawarin rashin sakewa har abada.

2. Bijirewa dukkan wani nau’in abu mai
tayar maka da shaawa.

3. Rage yawan jakkon finafinai a waya,ko a TV

4. Koda kaji idan baka yi shiba kamar zaka mutu ka daure karka aikata shi.

5. Rage zama a waje kaikadai don hakan zai taimaka maka,karka tuna abunda zai saka jmka aikata shi.

A takaice wadan nan suna wasu hanyoyi da insha Allah mai aikata wannan zai bi domin dena aikata shi.

KU KARANTA… Maganin matsalolin da istim’nai ya haifar

Allah ya tsare mu ya kare mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button