Saurin kawowa da rashin jin dadi lokacin saduwa abubuwa da suke jawowa maza da mata

Saurin kawowa da rashin jin dadi lokacin saduwa abubuwa da suke jawowa maza da mata

Rashin jin dadin jima’i ko rashin gamsar wa yayin saduwa ko rashin jin shaawa yayi saduwa wanda ake kira da sexual disorder,matsala ce wacce take kasancewa mut baya jin dadin jima’i,ko baya iya gamsuwa koda kuwa ba mace daya ko namiji daya aka tana saduwa dashi ba.

Hakan kuma yana iya samun mace ko namiji.

Kadan daga abubuwan da suke jawo wannan matsala akwai.

Advertisement

 

1. Tilastawa yayin jima’i,mutum baya raayin yayi jimai a matsa masa Dole sai yayi.

2. Matsalolin kwakwalwa,kamar gajiya,damuwa,bacin rai da sauran su.

Advertisement

3. Matsalar ciwon suga.

4. Matsalolin ciwon zuciya.

5. Shaye shayen kwayoyi

6. Yawan shan giya.

 

Abubuwan da suke bayyana kana da matsalar sexual disorder (rashin gamsarwa ko jin dadin jimai)

 

1. Karancin shaawa ko rashin Shaawa baki daya.

2. Rashin motsawar Shaawa,saka ji kana son jima’i a zuciyar ka amma kuma zaka ji a jikin ka babu wannan yanayin.

3. Rashin yin inzali lokacin saduwa,shine koda awa nawa zaai ana jima’i,baza a kawo ba ko a gamsu.

4. Jin zafi lokacin jima’i.

 

Rashin shaawa ga namiji yana iya sakuwa Sanadiyyar karancin hormones wanda ake kira da testosterone wanan hormones shine yake bayar da shaawa da kuzari hatta bangaren samar da ruwan maniy.

 

 

Ta bangaren mace kuma takan samu wannan matsala idan tana da hormonal inblance ko tana lokacin shayawarwa,ko Luka in da mace ta dena ovulation da dena ganin aladar ta.

 

Bayan wannan matsaloli kamar su:

 

Hawan jini

Ciwon zuciya

Shan Kwayoyi

Yawan gajiya

Damuwa

Matsalar a zamantakewar aure

 

Suna iya jawo wannan matsala da rashi ko daukewar shaawa baki daya.

 

Saboda haka domin magance wannan matsala dole ne mutum ya ziyarci likita ta yadda zaa gane ainihin abunda yake damun sa sannan a bada magani ko shawarwari.

 

Allah yasa ku dace

 

Daga dan uwan ku drmaijalalaini 08137482786 domin karin bayani ko bukatar magani hadadde ne muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist

 

Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button