Inda Kasan Ka Taba Biyawa Kanka Da Kanka Bukata(Istimina’i) Ga Hadin Maganinsa

Inda Kasan Ka Taba Biyawa Kanka Da Kanka Bukata(Istimina'i) Ga Hadin Maganinsa

Indai kasan ka taba aikata wasa da gaba wato masturbation ko kuma istim’nai wannan hadin shine wanda ya kamata kayi amfani dashi.

Kuma dukkan wata matsala taya haifar maka insha Allah idan kayi wannan hadin insha Allah zaka rabu da kowacce damuwa data haifar maka.

Koda kana da aure ko kuma baka da aure zaka iya yin wannan fa’idar,sannan wannan hadin mace ko namiji duk zasu iya amfani dashi.

Yana wanke duk wata matsala wacce istim’nai ya haifar a jiki da marar dan adam zaka dawo tamkar baka taba aikatawa ba.

Kalli bidiyan anan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button