Yadda Zakayi Hadin Ganyen Kuka Domin Karin Kuzari Wajen Jima’i Da Iyalinka

Yadda Zakayi Hadin Ganyen Kuka Domin Karin Kuzari Wajen Jima'i Da Iyalinka

Yan uwa da suka dade suna bin mu a wannan kafa mai Albarka sunsan bayani akan wannan hadin domin kowa kun taba bayani akan sa.

Kuma abinda yasa muka sake kawowa shine saboda sauran yan uwa suma su amfana kuma fa’idar taba da karfin gaske da kuma tasiri wajen karawa namiji karfi da kuzari.

Kuma fa’ida ce da yan uwa da dama suka jarraba kuma suka ga dacewar ta,tana hana idan kayi inzali gaban ka yayi saurin kwanciya kuma tana maganin saurarin kawowa.

Abubuwan da suka nema Sune:

1. Ganyen kuka

2. Citta.

3. Tafarnuwa

4. Kanunfari

5. Masoro

Yadda zaka hada su

Da farko ganyen kuka kamar guda 5 a shanya a inuwa bayan ya bushe zaa samu garin citta rabin chokali garin kanunfari rabin chokali garin Tafarnuwa rabin chokali garin masoro chokali Zaa hade su waje daya a dake su sosai saia rika diban rabin karamin chokali ana Zubawa a ruwan shayi ba madara asha da safe asha da dare minti 40 kafin a kusanci iyali.

Zaa haka na tsawon sati 1 insha Allah zaka bada labari kuma jaka ji dadin wannan fa’ida sosai matukar kayi ta yadda mukai bayani.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button