Maganin dadewa ana saduwa da iyali sau uku a dare ba tare da angaji ba

Maganin dadewa ana saduwa da iyali sau uku a dare ba tare da angaji ba

Ba mamaki idan kana fama da matsala ta kankancewar gaba ko rashin kuzari kuma kayi ta shan magunguna amma baka samu waraka ba to insha Allah ka jarraba wannan hadin.

Kuma wannan hadin idan ka hada shi zaka samu amfani ta bangarori da dama, kamar maganin sanyi mara wanke mara da kuma fitar da mataccen maniyy yasa gaban ka ya ya girma koda ya nuke.

Kuma zaka iya hada maganin nan kasha koda baka kusa da iyalin ka, domin yana bin jiki wanda duk lokacin daka koma ga iyali zata san ka wanke injin ka kayi service.

Don haka ba tare da bata lokaci ba ga abubuwan da ake bukata a nema a hada wajen hada wannan fa’ida da yadda ake amfani da ita.

Da farko zaka samu jijiyar Rai-Rai wato Rai-dore saiwar kenan, ko kuma saye a wata hausar kamar hausar yaran mu sakkwatawa.

Sannan za’a samu citta masoro da kuma kimba sai abu na karshe a ciki shine za’a samu Tafarnuwa amma tafarnuwa wacce take danya.

Yadda za’a hada shine idan aka samu jijiyar Rai-Rai wato Rai-Dore za’a dan samu bada yawa sosai ba, sai a wanke sosai a sassara ta kanana haka yadda zai dawo da wuri.

Za’a hada da sauran kayan yajin su Citta Tafarnuwa da kuma kimba, amma a nan Citta da Tafarnuwa kowanne danye ake bukata, sannan za’a bare Tafarnuwa Citta za’a kankare bayan ta kimba kuma a haka za’a saka ta.

Jijiyar Rai-Rai din da kayan kamshin kowanne dai-dai gwargwado amma kayan kamshin sufi jijiyar yawa, kar a saka jijiyar tafi su yawa.

Za’a zuba ruwa wanda zai sha kansu sai tafasa sosai a tabbbatar ya tafasa, bayan nan za’a saka sukari kadan a ciki a dafa harda shi.

Bayan nan sai a sauke idan ya wuce sai a tace shi a zuba cikin wani abu mai kyau a ajiye shi, amma shawara a ajiye a cikin filas ko a firji don karya lalace.

Za’a rika shan karakin kofi da safe bayan anci abinci karamin kofi da dare shima bayan anci abinci na tsawon sati 2, zakai mamaki kwarai da result dinda zaka samu uwar gida ma sai ta yaba da kai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button