Maganin saurin kawowa karin ruwan maniy kankancewar gaba da saurin inzali

Maganin saurin kawowa karin ruwan maniy kankancewar gaba da saurin inzali

Wannan hadin duk wanda yayi kokari yayi amfani da shi insha Allahu sai yayi min Addu’a kuma ya sanar da ‘yan uwa shi ma.

Wannan hadi ne na Musamman domin ana samun abubuwa da yawa a cikin wannan fa’ida, magance kankancewar gaba karin ruwan maniyyi karin sha’awa da kuma jin dadi a lokacin saduwa.

Sannan wannan fa’ida ce me sauki da kuma karfi da tasiri ga duk wanda yayi kokari yayi wannan hadin,amma fa banda marasa Aure.

Domin sanin yadda zaka hada wannan maganin ga bayanin a cikin bidiyon dake kasa ku kalla.

Ga wani hadin an musamman a kasa idan kuka yi amfani da shi zai taimaka muku shi ma.

Wannan magani ne na musamman wanda aka gwada aka tabbatar da aikin sa a bangaren dadewa ana saduwa da iyali da maganin karfin maza da sanyi da kuma kara ruwan mani.

Ba tare da dogon bayani ba idan kasan kana da daya cikin damuwar nan sai ka samu abubuwa kamar haka.

(1) – Kanunfari.

(2) – Kurkur.

Za’a samu garin Kurkur babban chokali 7 sai Kanunfari babban chokali guda 3, za’a hade waje daya sai a rika diban rabin chokali karami ana zubawa a cikin madara ta ruwa ko nono ko kunu ko shayi asha safe da dare tsawon sati 2 insha Allah za’a dace.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button