Alhamdulillah Allah Maji Rokon Bayi Shiga Kaga Yadda aka Kama Yan Fashi..

Alhamdulillah Allah Maji Rokon Bayi Shiga Kaga Yadda aka Kama Yan Fashi..

Alhamdulillah Allah Maji Rokon Bayi Shiga Kaga Yadda aka Kama Yan Fashi..

Zaku kuma kuce mana “Ali Kwara” tabbas Ali kwara mutunne wanda yayi fafutika sosai wajan kama yan fashin da makami acikin daji to amma daga baya sai aka jishi yayi shiru ba’ajin duriyar sa kwata kawata.

Kana daga bisani sai aka ce yarasu muna fatan Allah yaji kansa da rahama da kuma duk kan musulmin da yarasu tun daga Annabi Adamu kawowa wannan lokacin da muke ciki yana nan alla ya masa mudace.

Dan haka yanzu zan saka muku wannan fai fan bidiyan domin kuga yadda akai nasara kama yan ta adda wato masu yiwa mutane sata kudanna inda aka saka katan rubutun ga cikakken bayani akan wannan alamarin nan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button