AMFANIN CIN GYADA SOYAYYA TARE DA NAMIJIN GORO GA LAFIYAR DAN ADAM

AMFANIN CIN GYADA SOYAYYA TARE DA NAMIJIN GORO GA LAFIYAR DAN ADAM

Kuci namijin goro tare da soyayyar gyada, safe da rana domin magance wadannan matsalolin.

Kamar yadda muka sani namijin goro maganine mai qarfin gaske wajen yaqar cututtukan da suka gagara,

Amma anan idan Aka hada namijin goro tare da gyada soyayya, akwai wani sakamakon aiki na musamman da ake samu na ban mamakin gaske.

Ga kadan daga ciki:

1. Mata masu juna biyu
Qila ka taba Jin cewa wannan hadin na namijin goro da gyada yana da matuqar amfani ga mata masu juna biyu, ko kuma baka taba jiba. to wannan hadin akwai cikakken protain da folic acid. shi kuma folic acid abune mai matuqar mahimmaci ga mata masu juna biyu, wajen kare su daga dukkan abinda zai shafi matsalar haihuwa da qashin gadon bayan su da  qwaqwalwar su.

2. Kuzari/ zamantakewar aure

Idan mutum magidanci ya hada wannan hadin yana ci minti biyu kafin ya kwanta bacci, hakan zai taimaka masa sosai wajen gamsar da iyali.

3. Rage hadarin kamuwa da cutar daji (cancer)
Wannan hadin yana taimakawa matuqa wajen kashe cutar dajin da take cikin jikin mutum wacce bata riga ta bayyana ba, sannan kuma hadin yana bada kariya daga kamuwa da ciwon zuciya, yana daidaita ma mutum kwayoyin halitta, da kuma rugurguza dukkanin wata guba da yasha.
Insha Allah

Karin bayani:
A samu namijin goro guda daya da gyada Kamar cikin tafin hannu.

Kuyi liking, coment, da sharing domin wasu su amfana.

Allah yasa a dace. Amin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button