Meye Gaskiyar Al’amari Game Da Ta’addancin Bello Turji.

Innalillahi Sojojin Najeriya Sunyi Nasasar Halaka Bello Turji CIGABAN BIDIYON TA’ADDA BELLO TURJI: “Wallahi siyasa ce kawai ake yi da matsalar tsaro, domin ba da gaske ake yi ba”. Yanzu inbanda rashin imani wanda ya kasa hana shigowa da Bindigogi shine zai hana shigowa da Shinkafa?”.

“Mu mun dauki Bindigogi ne saboda an kirkiro da kungiyar Sakai wadda bata Gwamnati ba ana kisan ‘yan uwan mu Fulani, Ganin haka ne mu kuma ya sa mu ka dauki makamai don kare ‘yan uwan mu Fulani. Don haka mu ma kungiyar ta ‘yan Sakai ce mai kare al’ummar Fulani”. Inji shi

Har yanzu matsalar tsaro na ci gaba da tabarbarewa a garuruwa a Yanzu haka fiye da garuruwa 50 na neman zama kufai a yankunan kananan hukumomin sakamakon yadda hare-haren ‘yan bindiga suka tilasta wa jama’ar garuruwan yin gudun hijira zuwa wasu sassan jihar da makwaftan jihohi.

Hakan kuma na aukuwa ne duk da kudaden FCEharaji fiye da naira miliyan dari da ‘yan bindigan suka karba daga hannun mutanen garuruwan, bisa yarjejeniyar ‘yan bindigan za su bari a gudanar da ayyukan noma, a kuma girbe kayan amfanin gona.

Mannir Sani Fura Girke, dan jarida nem ai binciken kwakwaf kan harkokin tsaro, ya shaida wa BBC cewa, na yi yarjejeniya da ‘yan bindigar da kuma garuruwa 55, inda suka yar da cewa ba zasu kara kai hare-hare ba muddin aka biya su kudin haraji

Ya ce,” Dukkan garuruwa 55 din sai da suka biya kudinsu wasu miliyan uku wasu miliyan hudu haka aka tara aka basu naira miliyan 172 da dubu dari biyar.”, Dan jaridar ya ce ana ga kamar abin ya yi sauki za a samu damar aikin gona, sai yanzu suka sake dawo wa suna kai hare-hare.

Wadannan hare-hare sun sanya wadannan garuruwa cikin halin ha’ula i, saboda gaba dayan mutanen da ke zaune a garuruwan da ma kauyukansu duk sun yi gudun hijira.

Mannir Sani Fura Girke, dan jarida nem ai binciken kwakwaf kan harkokin tsaro, ya shaida wa BBC cewa, na yi yarjejeniya da ‘yan bindigar da kuma garuruwa 55, inda suka yar da cewa ba zasu kara kai hare-hare ba muddin aka biya su kudin haraji

Dan jaridar ya ce ana ga kamar abin ya yi sauki za a samu damar aikin gona, sai yanzu suka sake dawo wa suna kai hare-hare.

Wadannan hare-hare sun sanya wadannan garuruwa cikin halin ha’ula i, saboda gaba dayan mutanen da ke zaune a garuruwan da ma kauyukansu duk sun yi gudun hijira.

Mannir Sani Fura Girke, dan jarida nem ai binciken kwakwaf kan harkokin tsaro, ya shaida wa BBC cewa, na yi yarjejeniya da ‘yan bindigar da kuma garuruwa 55, inda suka yar da cewa ba zasu kara kai hare-hare ba muddin aka biya su kudin haraji

Ya ce,” Dukkan garuruwa 55 din sai da suka biya kudinsu wasu miliyan uku wasu miliyan hudu haka aka tara aka basu naira miliyan 172 da dubu dari biyar.”. Dan jaridar ya ce ana ga kamar abin ya yi sauki za a samu damar aikin gona, sai yanzu suka sake dawo wa suna kai hare-hare.

Wadannan hare-hare sun sanya wadannan garuruwa cikin halin ha’ula i, saboda gaba dayan mutanen da ke zaune a garuruwan da ma kauyukansu duk sun yi gudun hijira.

Mannir Sani Fura Girke, dan jarida nem ai binciken kwakwaf kan harkokin tsaro, ya shaida wa BBC cewa, na yi yarjejeniya da ‘yan bindigar da kuma garuruwa 55, inda suka yar da cewa ba zasu kara kai hare-hare ba muddin aka biya su kudin haraji

Ya ce,” Dukkan garuruwa 55 din sai da suka biya kudinsu wasu miliyan uku wasu miliyan hudu haka aka tara aka basu naira miliyan 172 da dubu dari biyar.” Dan jaridar ya ce ana ga kamar abin ya yi sauki za a samu damar aikin gona, sai yanzu suka sake dawo wa suna kai hare-hare.

Mannir Sani Fura Girke, ya ce yawancin kayan amfanin gonar da suka yi suke bukatar a kwashe su duk sun zube a kasa, sannan kuma tun da ‘yan bindigar suka lura cewa mutane sun bar garuruwansu sai suka koma cinnawa kayan amfanin gonar wuta.

Dangane da batun jami’na tsaro kuwa, dan jaridar ya ce a gaskiya duk wadannan garuruwan ba bu jami’na tsaro sai dai a kananan hukumomi suke.

Tuni dai rundunar ‘yan sandan jihar ta ce jami’ansu da ma sauran jami’na tsaro na sane da irin matsalar tsaron da ake fuskanta a garuruwan kananan hukumomin na Gumi da Bukkuyum.

SP Muhammad Shehu, shi nem ai magana da yawun rundunar ‘yan sandan a Zamfarar, ya shaida wa BBC cewa, hadin gwiwar jami’na tsaro na nan na daukar matakan da suka dace a wadanann yankunan don magance matsalar.

Rundunar ‘yan sanda a jihar Ondo a kudu maso yammacin Najeriya ta kama wani mutum mai shekara 54 da haihuwa bisa zargin ƙona agololinsa biyar a unguwar Fagun da ke garin Akure.

Rahotanni sun ce wanda ake zargin ya yi hakan ne saboda matarsa wadda ita ce mahaifiyar waɗannan yara, ta ɓata masa rai saboda ta ƙi ba shi haɗin kai.

Kakakin rundunar ƴan sandan jihar, Funmilayo Odunlami, wacce ta tabbatar da faruwar lamarin ta ce yaro ɗaya ya rasu amma sauran huɗun suna karbar magani a cibiyar kula da lafiya ta tarayya da ke Owo.

Ta ce tuni aka kama mutumin mai shekara 54 da haihuwa bisa zargin ƙona ‘ya’yan matar tasa biyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button