Maganin saurin kawowa, karin ruwan maniyyi, kankancewar gaba da saurin inzali

Maganin saurin kawowa, karin ruwan maniyyi, kankancewar gaba da saurin inzali

Wannan wani sahihin maganin ne wanda yake saka Namiji jimawa yana jima’i da Matarsa, wanda har zaga ye na uku zaka iya yi da Matarka idan kana amfani da wannan maganin.

Har kullum dai Magidanta da dama suna bukatar jimawa suna saduwa da iyalin su domin biyawa iyalin nasu bukata, amma sai kaga hakan ya gagara.

Inda zaka ji labarin wata Matar ma ta rabu da Mijin nata sabida rashin gamsar da ita da yake a yayin da suke raya Sunna.

To a yau dai munyi bincike mun gano wani sahihin magani wanda Maigida zai jima yana jima’i da iyalin sa har yayi zagaye na uku ba tare da ya gaji ba.

Tashar “MAIJALALAINI TV” dake kan manhajar Youtube, sun yi cikekken bayanin yadda za’a hada maganin da kuma yadda za’a yi amfani da maganin akan ka’ida wajan sha kenan.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji abubuwan da za’a nema a hada maganin, da kuma yadda za’a hada shi bayan an nemi abubuwan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button