Amfanin Man Ridi Ajinmace Marar Nono Kuma Garantine

yaran nono yar’uwata nono babbar
kadara
ne kuma kyauwunsu yana kara miki kyau
da kima gurin miji idan sun lalace kuma ke da
kanki baki son ganinsu balle mijinki saboda
haka dole ki dinga kula dasu=wannan hadin
zaisa su ciko idan sun yamushe=zasu
tsaya su
cika suyi bubul bubul suyi kyau ki samu waken soya ki cire dattin ki sa a
wuta
ki soya sama sama ammafa bada mai ba
hakanan zaki saka shi cikin tukunyar zakiji
yana kanshi to saiki sauke idan yasha iska
ki daka yayi gari
saiki samu ridi ki soya sama sama shima ki
daka yayi gari
to yar’uwa kullum da safe ki diba wannan
garin waken soya ki zuba a cikin ruwan zafi
ki shanye sannan ki samu kunun aya mai kyau ki
zuba
garin ridi ki dinga sha sau 3 a rana,wancan
na waken soya sau daya kafin kici
komai,na
kunan aya kuma sau 3 saiki dinga shafa man
ridi a nonon=wannan hadin yana da kyau
gaskiya dan zakiga canji domin wannan
kayan
dana lissafa sune abincin nono idan kina
sha zakiga kamar taki ake zuba musu zasuyi
kyau
suyi bulbul kuma jikin ki ma zaiyi kyau
sannan ga ni,ima da yake sanyawa mata!
[6:52pm, 7/22/2014] +234 813 253 4742: KI
SAMU LALLE NA GARGAJIYA, BAGARUWA TA HAUSA, GARIN HULBA
DA GARIN HABBATUS SAUDA KO
WANNE KI DIBI 2 TABLE SPOON KI
ZUBA RUWAN DA ZAI ISHE KI KI
ZAUNA A CIKI SAI KI TAFASA SHI. KI
BARSHI YA SHA ISKA YANDA ZAKI IYA ZAMA SAI KI TACE A BAHO KI SHIGA
CIKI KI ZAUNA YA SHIGA JIKINKI
SOSAI. IN KIN FITO SAI KI HADA MAN
TAFARNUWA DA FARIN MISKI KISA
AUDUGA A CIKI SAI KI CIRE KIYI
INSERTING IN YAKAI 1HR SAI KI CIRE.
KIYI 5 DAYS A JERE KINAYI. KI SAMU KANKAN GUDA 1, kwakwa 1,
dabino cup 1, ki yanka kankanan da
kwakwa ki zuba a container mai kyau, ki
cire kwalon dabino ki wanke dabinon ki
zuba, kisa ludayi ko abun kada miya kita
juyawa har kankanan ta zama ruwa, sai ki rufe kisa a fridge ya kwana.
Da safe sai kisa milk 1tin da zuma yanda
zai isheki sai ki blending yayi laushi. In ya
miki kauri zaki iya kara ruwa, ki wuni kina
sha
[6:52pm, 7/22/2014] +234 813 253 4742: DARASIN MU NA YAU
[Kulawa da nono]
Nono wani bangare ne mai matuKar
muhimmanci a jiKin mace domin shine
ciKan matantaKarta, Ko a ciKin yanuwanta
mata, bare a wurin da na miji da bashi dashi.
Nono ya rabu Kashi (3) dole ne mace ta
Kula da nata base on irin shape dinshi da
Allah ya bata ta wajen sa bressiers masu
Shape din nononta. Nasan wasu zasuce ai
daman shape din nono ma iri -iri ne? Kwarai Kuwa daban daban ne Kuma a ciKin shape
din aKwai masu bacci da Wuri, aKwai
Kuma Wa’inda suKan dan Kwana biyu:–
1- AKwai mai mango Shape (Shine wanda
nipples Ke Kallon sama) irin wannan nonon
baya zubewa da wuri 2- AKwai Pointed breast (shine zakuga yana kallon gaba “straight” gasKiya irin wannan nonon yana saurin faduwa.
3- Akwai nono mai Kallon gefe ( zakuga
aKwai gap sosai a tsaKanin nonuwa biyun
Kuma nonon har ya Kusa shiga hammata).
irin Wannan nonon ma yaKan dan Kwana
biyu bai zube ba. Mai irin wannan nonon dole ta rinKa amfani da bra din da Keda
distance btw 2 curves na bra din. coz its
specially made 4 breast with dat Shape. But
masu other 2 shapes zasu iya amfani da
normal straight bra. Note: Ba’a son mace ta
rinKa sa riga Ko bra din da ya matse mata nono b’coz zai riKa danne glands din
nononta, Kuma da glands din yayi laushi
(WeaK) to dolene nononta ya fadi, Ku
rinKa sayan bra mai fadin hannu da baya
Saboda yafi bada SuPPort fiye da mai
siraran hannu da baya. Dafatan yan uwa zamu Kula. Wai ance Nono dai Adon
budurwa, Ni kuma na kara da cewa Nono
jarin matar Aure.
[6:52pm, 7/22/2014] +234 813 253 4742:
4.HADIN NI’IMA 4
kayan hadi a.dabino
b.madarar shanu
c.kaninfari gari
d.kirfa YANDA AKE YI:-za a sami dabino a
shanya shi ya,bushe sai a cire kwallon a
dakashi lukwi sannan a sake dakakken
garin kanunfari a hada da kirfa guri guda
sai a dinga zuba cokali uku ana hadawa da
madarar shanu ana sha safe da yamma cokali uku uku kullum tsahon sati guda
yar’uwa zaki ban labari sai kin kwanda. 5.HADIN NI’IMA NA 5
kayan hadi:-
a.garin idon zakara
b.garin tafarnuwa
c.ruwan khal
d.madarar shanu YANDA AKE YI:-a sami garin idon zakara
da garin tafarnuwa hada rabin cokali a zuba
a kofi a zuba ruwan khal karamin cokali a
hada da madarar shanu cikin kofi a hada a
sha’akwai saukar da ni’ima 6.HADIN NI’IMA 6
kayan hadi:-
a.ruwan rake
b.zuma
c.garin tafarnuwa
d.garin kanunfari YANDA AKE YI:-a sami rake a nikashi a
blander ko kuma a saka cikin tirmi mai kyau
a daka a fitar da ruwan jiki a zuba zuma
mai kyau akan ruwan raken a saka garin
tafarnuwa kadan a zuba garin kanunfari
rabin cokali a hada a dinga sha akwai saukar da ni’ima. 7.RUWAN NI’IMA 7
kayan hadi
a.madarar shanu
b.ruwan khal
c.zuma
d.ruwan kankana YANDA AKE YI:-a sami kankan a nikata
ko a yankata gutsi-gutsi a zuba mata ruwan
abarta ta zangwanye a zuba a kofi a zuba
ruwan khal da zuma a hada da madarar
shanu a dinga sha shima yana da kyau.
[5:39PM, 9/22/2014] Ummu-ayman: UWAR GIDA GA NAKI!
Domin samun karin ni’imar kwanciyar aure
(Jima’i) yawan ruwa a lokacin jima’i da
kuma
gamsar da miji, sai uwar gida ta nemi
wadannan kayan hadin. 1. Tuffa (Apple) matsayinta a jikin ki zai
kara
miki ni’ima a jiki har kasauki kuma jikinki ya
ringa laushi yana kyau ba kamar wasu
matan
ba inka taba jikinsu ka ji tauri. 2. Ruwan abarba: Shi ma yana da kyau
mace
ta rinka markadawa tana tacewa tana sha
da
sugar ko zuma.
3. Rake: shi ma yana karawa mace ni’ima kuma
yanada amfani matuka a jiki, yanda yake
da
zakinan da ruwa to haka mace zata ringa
jin
ni’imarta na karuwa. 4. Aya: Shi ma duk tafiyar su daya da rake,
ayar anaso irin bula-bulanan tana da
matukar
muhimmanci gurin mace tana da ni’ima
kubar
rainata hakama kunun aya idan yaji madarar
peak.
5. Zaitun: man zaitun yana magunguna da
yawa to anaso ki ringa shafashi ajikinki
yana
gyara fata dasaka sautsi jiki, hakama yanada
kyauki dinga shafawa a gabanku, yana
saka
laushi hakama idan mai gida yana iya
shafawa.
6. Bawon bagaruwa: Shi kuma wani sirri ne wanda idan mace na son ta zama kullum a
tsuke kamar sabuwa ta dunga dafa bawon
ta
na shiga kamar yanda ake shiga ruwan
dumi in
kin haihu. 7. Tsumi: akwai tsimi mai kyau da mara
kyau
mara kyau yana tsinka jikin mace wata har
jini
yake sata na ba gaira ba dalili. Ga hadin
tsumi ki yi da hannun ki yafi kyau ki nemi
sasaken
baure, kananfari, zuma, citta, mazarkwaila.
Za
ki tafasa sasaken baure ya dahu sosai sai
ki daka kanumfari me yawa da citta yar
kadan ki
zuba akai, ki saka mazarkwailan da zuma
amma zaki cire icen kafin ki zuba hadin, sai
ki
sauke ki dinga sha daidai kima idan ya huce.
8. Ku samu zogale ku wanke shi ku nika
shi
tare da dabino da kuma kwakwa sai ku
tace
kusa zuma tare da madara sai ku saka ya yi
sanyi bayan kungama sallar mangarib sai
ku
sha.
Bayani kan wanda basajin dadin saduwa
Ana so mace ta kula da gabanta domin Allah
ya sa namiji ya kwallafa ransa gare shi.
Barinsa ya lalace kamar zubar da kimarki
ne a
wajen sa kada ki bar shi ya yi wari, kada ki
bar shi ya yi fadi. Domin masana sun ce duk
lokacin da aka yi jima’i farjin mace yana
karafadi shi kuma nasa yana rage girma to
kinga nasa na rage girma na ki na fadi zai
kuma ba kya kula da shi, ba zai rika jin
gamsuwa ba. Don haka sai ya fara tunanin kin tsufa ke
ma ki
fara ganin ya za ma rago shi ya sa yawanci
ba
a samun gamsuwa.
Kuma ba kowane namiji ba ne zai iya fadawa
matarsa gabanta ya kara girma ba.Don
haka
mu kula.
Macen da takeso gabanta ya yi cif icf sai ta
samu farar albasa, kanunfari, citta, balmo, barkono, rihatul hulbi. Sai ki hada su waje
daya
ki mayar da su kamar yaji kina zubawa
cikin
abinci kina ci kullum. Mijinki ma za ki iya
masa hadi, ki sami muruci, saiwar haukufa,
namijin
goro, hanno, rihatul hubbi ki daka su gaba
daya,
ya dinga zubawa a nono mai kyau sha.
Sannan ku nemi dabino a daka shi ya sa a cikin
nono
mai tsami sai ya rika kama ruwa da shi,
amma
fa bayan ya gama shafawa zai iya wanke
wa da ruwa
[5:39PM, 9/22/2014] Ummu-ayman:
TSAFTA
Tsafta na daga cikin imani.bawai gyaran
dakinki kadai ne ke nuna tsafta kadai
ba,harda komai naki kamar su gashi,fuska,jiki,nono,kafa,kasar mara
dadai sauransu.zan maki bayanin data
bayan daya yadda zaki tsaftace wadannan
abubuwa dana lissafa
GYARAN GASHI(tsawo da laushi)
1.man alayyadi Man zaitun
Man kwakwa
Man albasa
Man hulba
Man ridi
Lalle,ki hada hulba da da lalle ki tafasasu,sai kitace ki wanke kanki
dashi,sai ki hada sauran mayukan waje
daya kina shafasu a kai na kwana 7,kizo
kibani labari
2.man zogale
Gayyen zogale Kanamfari,duk ki hada waje daya kina
shafawa akai kiga yadda gashinki zaiyi
tsawo da laushi
3.ruwan tumatir
Sabulun salo,ki hadasu waje daya kina
shafawa a kai zaisa gashinki baki koda gashinki ja ne
4.danyen kwai
Sabulun salo
Garin shammar,ki fasa kwai amma banda
kwaiduwan,sai ki hada sabulun salo da
shammar kina shafawa a kai 5.man zogale
Man kwakwa
Man zaitun
Man ridi,duk ki hada kina shafawa akai
GYARAN FUSKA
1.ki sami dettol Sabulun ghana
Garin zogale
Farar albasa,duk ki hadasu waje daya kina
shafawa a fuska,zai sa fuska taushi da
haske
2.bawon kankana ki daka ki hada da zuma kina shafawa a fuska
Inaga wadannan sun ishe ki sai muje ga
GYARAN NONO
Ga macen da take shirin yaye,wannan
hadin zaki farashine sati biyu kafin yaye da
kuma sati biyu bayan yaye 1.farar shinkafa
Garin alkama
Garin habbatussauda
Bawon ayaba
Gwanda mai malfa
Aya Garin madara
Zuma
Ki busar da ayaba sai ki daka ta,ki hadata
da sauran ki kai nika,saiki saka a wuta ki
dafa,sai kisa madaran garinki da zuma kiyi
tasha safe da yamma,nonon ki bazaiyi kasaba, harda matar da bata shayarwa
zata iya sha
2.Ki sami hulba ki dafa ta kina gasa nonon
ki dashi
GYARAN JIKI(fata tayi kyau)
1.man zaitun Lalle
Kurkur
Madarar peak,ki hadasu kina shafawa a
fuska da jiki kafin kiyi wanka,ya zauna na
tsawon awa daya kafin kiyi wanka
2.kurkur Dilka
Zuma
Kwai
Lemun tsami,ki kwaba su waje daya da
ruwa kamar yadda kike kwaba lalle amma
tafi lalle ruwa,ki shafa a fuska da jiki na tsawon awa daya kafin ki shiga wanka.
Wadannan hadin guaranteed ne basa
cutarwa ki gwada ki ga ikon Allah.
Nan zan tsaya sai mun hadu nan gaba
donjin yadda zaki tsaftace da gyaran
kafa,kasar mara harda masu neman girman nono tai cika
Taku a kullum sister Zainab A.S
[5:39PM, 9/22/2014] Ummu-ayman:
MAGANIN HANA KWANCIYAR JINI A
MARA GA MAI JEGO.
Idan mace ta haihu tanason kafin tayi arba’in jini ya dauke mata,batason ya dinga
yi mata wasa,to idan tana bukatar mararta
ta wanke lokaci guda ta samu sauki,to sai
ta yi amfani da wannan magani.
(1)Geza(ganyen dunkule uku)
(2)Kargo(dunkule uku) (3)Tsa(dunkule uku)
Sai a wanke su a zuba a tukunya a dora a
wuta ya tafasa sannan sai a dinga ziba ana
zubawa mai jego a cikin kunu tana
sha,insha Allahu nan da nan dukkan dattin
da jinin dake mararta zai wanke ya fice cikin sauki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button