KI BINCIKI YARKI KA FIN AURE DR ABDULWAHAB ABUBAKAR

Duk Namijin da yake saurin inzali baya gamsar da Matar sa a lokacin jima’i to ga yadda zai yi

MATSALOLIN MATA ZALLAH 18 ( HANYOYIN RIGA KAFI & DA MAGANI )

TSAKUWAR KODA.
TSAKUWAR MARA.
CIWON HANTA.
KUMBURIN KODA.
MAGANIN OLSA DA NONON RAKUMI.
AMFANIN NONON AKUYA.
AMFANIN DANYEN DABINO.
KARIN RUWAN NONO.
GYARAN JIKI.
GYARAN GASHI.

FAMILY PLANNING MAZA & MATA:

YADDA AKE KWALLIYA LOKACIN SANYI DA YADDA ZA A KULA DA FATA

Yadda za a kula da fata a lokacin sanyi

Yanzu da sanyi ya shigo, hazo da hunturu da iska da ake yi na sanya fatarmu ta lalace. Sai a ga mutum ya fara kauje da kurarraji a fata.

Yana da matukar mahimmanci a kula da fata, musamman a wannan lokacin. Don haka ne a yau na kawo muku abubuwa da dama wanda za ku bi don kare fatarku.

· A kasance ana shan ruwa sosai kamar kofi 8 a rana. Yin hakan na dada hasken fata..

· Ana shafa man jiki kamar su ‘moisturizers’, yin hakan na kare fata daga zama mai gautsi.

· Kada a rika kwanciya da kwalliya a fuska. Yin hakan na sanya kurarrajin fuska. A rika wanke fuska da sabulun wanke fuska kullum kafin a kwanta barci..

· Yana da kyau a rage zama a cikin rana, domin hakan na sanya maikon fuska da kurarraji da kuma canza wa fatar launi.

Shin ko kun san cewa barci na dada kyau? Kwanciya da wuri domin samun barci na awa 8 na dada lafiyar fata.

Abubuwan da za a yi don samun fata mai sulbi a hunturu.

· A kwaba ayaba da danyar madara, sannan a shafa a fuska. A jira na tsawon mintuna 20 kamin a wanke da ruwan dimi. Hakan na sanya fata sulbi.

· A shafa kwababbar gwanda a fuska da wuya. Sai a jira na tsawon mintuna 15 kamin a wanke.

· A tafasa kabeji, sai a rika wanke fuska da ruwan. Yin hakan na gyara fata sosai.

· Shin ko kun san cewa barci na dada kyau? Kwanciya da wuri domin samun barci na awa 8 na dada lafiyar fata.

Abubuwan da za a yi don samun fata mai sulbi a hunturu.

· A kwaba ayaba da danyar madara, sannan a shafa a fuska. A jira na tsawon mintuna 20 kamin a wanke da ruwan dimi. Hakan na sanya fata sulbi.

· A shafa kwababbar gwanda a fuska da wuya. Sai a jira na tsawon mintuna 15 kamin a wanke.

· A tafasa kabeji, sai a rika wanke fuska da ruwan. Yin hakan na gyara fata sosai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button