Kalli video dan kasan hukuncin Tsotsar Farjin mace

Kalli video dan kasan hukuncin Tsotsar Farjin mace

KO KIN SAN ABINDA KE BURGE MAZA?

 

NA

M. ABBA MAI SALATI

BAJALLABE

 

GABATARWA

Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jinqai, nake gabatar muku da wannan littafi mai suna KO KIN SAN ABINDA KE BURGE MAZA?

 

Da yardar Allah (S.W.T) za mu bayyana muhimman abubuwa a ciki, waxanda suka shafi matsalolin da ake samu tsakanin ma’aurata dangane da jima’i da hanyoyin da ya kamata abi don magance duk wata matsalar.

 

JINJINA

Ina jinjina ga mutanen da suka bada shawara wajen rubuta wannan littafi, Allah ya saka da laheri. Haka kuma, ina jinjina ga M. Isah Gwamnati da irin gudunmawar da yake bayarwa Allah ya saka da alheri amin.

 

SADAUKARWA

Na sadaukar da wannan littafi ga iyalaina; Fa’iza da Rabi’atu tare da ‘ya’yansu baki xaya.

 

SHIMFIXA

Bismillahir Rahmanir Raheem.

Wassalatu Wassalamu Ala Ashrafil Mursalin. Sayyadina Muhammad (SAW).

 

Na rubuta wannan xan littafi saboda wasu qalubale dana samu suna tasowa ma’aurata. Don haka ina so a kalli wannan littafi da fuska ta gajiyawa da kuma kallon basira domin wanda ya rubuta ba malami ne ba, almajiri ne. sai wani nazari kuma da nayi akan ma’amalar aure da abubuwan da suke jawo mace-macen aure da kuma ginsar juna.

Haqiqa, na karvi qorafe-qorafen ma’aurata tsakanin watanni uku. na samu adadin maza kimanin mutum saba’in. mata kuma tamanin da biyar kowane namiji in ya zo sai yace baya samun cikakkiyar gamsuwa a wajen matarsa ta vangaren jima’i.

 

Suma matan qorafinsu shine mazajensu basa iya biya musu buqatarsu, ma’ana basa gamsar da su. Kuma ni’imarsu tana yawan xaukewa sakamakon haka sai su riqa shan magunguna barkatai.

A nazarina rashin sakarwa juna jiki yana taka babbar rawa domin kuwa, wata mata ta tava rubuto mini saqo ta waya cewa; tana so ta riqa yiwa mijinta wasu abubuwa don yaji daxi kuma ya zamana ya sami gamsuwa a tare da ita, to amma tana jin tsoro kada tayi shi kuma yace mata ‘yar iskace a ina ta koyi hakan. Hakan ne yake hanata yi masa duk abinda ya dace tayi don tsokano sha’awarsa.

Bugu da qari wannan maganar tayi daidai da maganar da mukeyi da wani cewa yana so ya sanar da matarsa ire-iren guraren da zata tava masa don tsokano masa da sha’awarsa to amma yana tsoro kada ta zargeshi akan ya yai yasan hakan, ko dai dama yana neman mata ne bata sani ba. hakan shi yake sa duk yadda ta zo masa haka yake je mata. babu cikakkiyar gamsarwa a tsakaninsu.

 

Haqiqa lokacin da miji yaji cewa matarsa bata iya gamsar dashi dole ne ya riqa tunanin qara aure kuma da zarar ya samu wadda take gamsar dashi to dole yafi karkata izuwa gareta.

Gaskiya rashin samun gamsuwa tsakanin ma’aurata matsalace babba.

 

Daga qarshe sai na fahimci cewa kunya a lokacin saduwa tana taimakawa wajen rashin samun gamsuwar juna. Ma’ana idan kina kunyar ki kama mijinki kiyi masa “Kiss” ki shafa ko’ina a jikinsa da kuma tsotsar wasu gurare don tsokano sha’awarsa to lalle dole ne ki samu matsala duk lokacin da ya auro wadda ta iya hakan. Kuma na fuskanci cewa wannan matsala ta zama ruwan dare cikin Hausawa.

 

HIKAYA (1)

Akwai wani mutum yana da matarsa amma bata iya gamsar dashi domin baya samun biyan buqatarsa a wajen kwanciya sai yace aure zai qara domin tunaninsa matarsa bata da lafiya ne. da qara auren kuwa sai yai dace amaryar bata jin nauyi wajen gabatar da wasanni da yi masa abubuwan da zasu tsokano sha’awarsa ranar farko sai da aka jiwo ihunsa a waje saboda ya samu abinda yake so.

Gari na wayewa sai yace da uwargida ta tafi gida ayi mata magani don kuwa bata da lafiya. Bayan taje gidansu tayi kwanakin da za tayi sai ta fahimci cewa kunyace tasa qimarta ta zube a wajensa domin rashin yi masa abubuwanda zasu jawo hankalinsa izuwa gareta domin tasan lafiyarta lau.

 

Komarwarta ke da wuya ta cire kunya ta tuna cewa aure addini ne yai umarni da ayi don haka bai kamata kunya ta hanata gabatar da abin da ya halatta ba. kuma ta tuna da hadisin Manzo (SAW) inda yake cewa: (لا حياء في الدين)

Ma’ana: “Babu kunya a cikin Addini”.

 

Bayan dawowarta sai ta cire kunya, abin ya bata mamaki wannan fushin da yake du babu shi sai dariya da murna.

Domin aure ibadace daga cikin addinin Musulunci. Akwai wata mata da ta zo da irin wannan matsalar, sai na bata shawarwarin abin da ya kamata tayi lokacin da mijinta ya zo mata sai ta fara wasa da wasu sassa na jikinsa gurin shafa ta shafa, gurin tsotsa ta tsotsa, said a ta gigitashi hankalin sa yai matuqar tashi sha’awarsa ta kumbura sosai sannan ya biya buqatarsa. Take ta ga qimarta ta dawo fiye da yadda take tana amarya. Anan ta fahimci lalle wannan ita ce hanyar da ya dace mace tabi in tana son wanzuwar qimarta a gurin mijinta.

Kuma shi ma miji bai kamata kawai ya afkawa matarsa ba, har sai ya gabatar da wasanni da ita. Saboda faxar Allah (SWT) (وقدموا لأنفسكم)

MA’ANA: “Ku gabatar da kan ku”.

(wato ku tura xan saqo, shafe-shafe da tsotse da wasanni).

Hakanan Manzon Allah (SAW) yana faxa a cikin Hadisi:

“لا يقعن أحدكم على إمرأته كما تقع البه����������مة ليكن بينهما رسول. قيل وما الرسول؟ قال القبلة والكلام”

Ma’ana: “Kada xayanku ya afkawa matarsa kamar yadda dabbobi suke yi, ya kasance akwai xan aike a tsakaninsu, sai sahabbai sukace waye xan aiken? Sai ya ce: Sumbata (Kiss) da kuma maganganu masu daxi (masu jawo hankali).

 

HIKAYA (2)

An yi wani gari wanda ya tara tarin Karuwai sai Sarkin garin ya tarasu ya ja musu kunne cewa ya hana Karuwanci a garinsa kuma lalle kowacce ta samu mijin Aure. Nan da xan wani lokaci shi zai yi musu Aure, bayan wani xan lokaci sai ya sake tarasu. Amma ba wacce ta samu miji, don haka sai ya yanke shawarar a aurar dasu a fada. Tare da cewa kowane bafade sai ya auri xaya. Wanda a qarshe shima Sarki sai da ya xauki xaya shima Liman yana qi sai da aka bashi guda.

Bayan tarewa Liman da amaryarsa suna xaki a tare kawai sai aka ji ihu malam ita kuwa uwargida sai tai gidan mai gari don sanar dashi abinda ke faruwa da me gari ya qaraso sai yaga Liman yana gyara rawani yana murmushi ashe zamane yayi daxi ya ji canjin yanayi, don haka bini-bini kaga liman yana kan kajere a xakin Amarya tare da rawar jiki, da uwargida taga haka sai ta nemi Amarya da ta haxata da malamin daya haxa mata wannan sirrin mallakar ita ca take mallake malam akai, sai take faxa mata cewa ai ba komai ne ke sa idan mutum yazo gurinmu yau, gobe yaji yana son ya dawo ba, wani ma ya bar matarsa ta gida ya taho gurinmu sai don irin tarayya da muke musu da kuma canjin yanayin kwanciya ta yau ba ita ce ta gobe ba, tamkar yadda xan kasuwa yake tarayya da “customer”, ku kuwa kuna xaukar komai sai dai ayi muku. Wannan shi ne ke baku matsala daga rannan ita ma uwar gida sai ta canza.

Da fatan za’a lura da wannan shimfixa da kuma yin amfani da abinda aka ji a ciki. Sai ku biyoni gaba don jin abu na gaba.

 

BABI NA XAYA

LADUBBAN JIMA’I

Haqiqa komai yana da qa’ida a cikin addinin Musulunci. Saboda haka shi Jima’i yana da qa’idoji da ladubbansa.

Yana daga cikin ladubban jima’i kada mutum ya sadu da matarsa sai ta cire kayanta gaba xaya sannan su shiga cikin mayafi xaya saboda ba’a so mutum ya sadu da matarsa ba tare da sun lulluva ba saboda faxar Manzo (SAW):

(إذا جامع أحدكم فلا يتجردان تجرد الحمارين)

Ma’ana: “Idan xayanku zai sadu da iyalinsa kada su tsiraita irin tsiraitar jakuna”.

Yana daga cikin ladubban jima’i mutum ya rufe kansa kuma yai qasa da sautinsa cikin natsuwa. Manzon Allah (SAW) ya kasance yana lulluve kansa kuma yai qasa da sautinsa a wajen jima’i sannan yace da iyalinsa “Na horeki da natsuwa”.

Kuma ana so idan ango ne dare da zai shiga wajen matarsa ya zamo bayan sallar isha’i saboda sunna ce yin hakan.

Ana so mutum ya tsarkake zuciyarsa kuma ya tuba izuwa ga Allah dangane da zunubansa. Ya kasance cikin tsafta. Saboda yin hakan zai sa Allah ya cikawa mutum al’amarin addininsa. Hadisi ya zo cewa Manzo (SAW) ya ce:

(من تزوج فقد استكمل نصف دينه فليتق ��لل�� في ال��ص�� الثاني)

Ma’ana: “Wanda yai aure haqiqa ya cika rabin Addininsa, sai yaji tsoron Allah a cikin xaya rabin”.

Hakanan ana so ya shiga xakin amarya da qafar dama sannan ya ce:

(بسم الله والصلاة والسلام على رسول الله، السلام عليكم)

Haka kuma ya umarci amarya da tayi alwala idan bata da ita ta gabatar da sallar Magriba da Isha’i saboda kaxanne daga amare suke samun damar sallatar waxannan salloli. Sai kuma ta tsaya bayansa suyi sallar nafila raka’a biyu. Bayan sallama sai yayi addu’a, ita kuma tana amsawa da cewa, amin.

Idan suka gama, sai ya juyo ya fuskanceta ya kama goshinta ya karanta wannan:

(اللهم إني أسألك خيرها وخير ما جبلتها عليه، وأعوذ بك من شرها وشر ما جبلتها عليه).

Ma’ana: “Ya Ubangiji ina roqonka alherinta da alherin da ka halicceta a kansa ka kuma tsareni daga sharrinta da sharrin da ka halicceta a kansa”.

Haka kuma lokacin da yayi wasa da ita kuma yai nufin ya sadu da ita sai ya ce:

(اللهم جنبنا الشيطان وجنب الشيطان ما رزقتنا)

Karanta wannan addu’ar yana sa shaixan ya nisanta daga gurin. Kuma idan Allah ya qaddara ciki lokacin. Allah zai kare abinda aka Haifa daga sharrin shaixan.

BABI NA BIYU

FALALAR YIN WASA DA MATA KAFIN GABATAR DA JIMA’I

Haqiqa akwai Hadisai da yawa da sukai magana akan falalar yin wasa da iyali kafin gabatar da jima’i.

Manzon Allah (SAW) ya ce:

(من لاعب زوجته كتب الله له عشرين حسنة، ومحا عنه عشرين سيئة، فإذا أخذ بيدها كتب الله له أربعين حسنة ومحا عنه أربعين سيئة، فإذا قبلها كتب الله له ستين حسنة ومحا عنه ستين سيئة، فإذا أصا بها كتب الله له مائة وعشرين حسنة ومحا عنه مائة وعشرين سيئة، فإذا اغتسل نادي الله الملائكة فيقول: ��نظر إلى ��بدي يغتسل من خوفي يتيقن أني ربه، أشهدوا على بأني قد غفرت له، فما يجري الماء منه على شعرة إلا كتب الله بها حسنة”.

Ma’ana:

Manzon Allah (SAW) ya ce: “Wanda yai wasa da matarsa, Allah zai rubuta masa lada 20 kuma ya shafe masa zunubai 20, idan ya kama hannunta, za’a rubuta masa lada 40 a kuma shafe masa zunubai 40, idan ya sumbace ta (Kiss) za’ a rubuta masa lada 60, a kuma shafe masa zunubai 60, idan ya sadu da ita za’a rubuta masa lada 120 a kuma shafe masa zunubai 120, idan yai wanka Allah zai yi kira izuwa mala’iku ya ce: Ku duba izuwa bawana yana wanka saboda tsorona yana kuma haqiqancewa da nine Ubangijinsa. Ku shaida cewa haqiqa na gafarta masa kuma babu wani ruwa da zai gudana a gashinsa face sai na rubuta masa lada dashi”.

Ina jan hankalin maza da su lura da cewa wannan wasa yana da muhimmanci wajen samun gamsuwar Jima’I ga kuma dumbin lada.

Haka kuma yin wasa kafin gabatar da Jima’i falalarsa ta zo cikin hadisin sayyada A’isha (RA) ta ce:

(قال رسول الله صلى الله عليه وسلم: من أخذ بيد امرأته يراودها كتب الله له حسنة ومحا عنه سيئة ورفع له درجة، وإن عانقها كتب الله له عشر حسنات ومحا عنه عشر سيئات ورفع له عشر درجات، وإن قبلها كتب الله له عشرين حسنة ومحا عنه عشرين سيئة، ورفع له عشرين درجة، وإن أتاها كان له خيرا من الدنيا وما فيها).

Ma’ana:

Manzon Allah (SAW) ya ce: “Wanda ya kama hannun matarsa yana mai nemanta da jima’i. allah zai rubuta masa kyakkyawan lada, ya kuma shafe masa mummunan aiki, ya kuma daga masa darajarsa. Idan ya rungumeta Allah zai rubuta masa lada goma ya kuma shafe masa zunubai goma ya kuma xaga masa daraja guda goma, idan ya sumbaceta (Kiss) Allah zai rubuta masa lada ashirin, ya shafe masa zunubai ashirin, ya kuma daga masa daraja guda ashirin, idan kuma ya sadu da ita to shine yafi alkhairi akan a bashi duniya da abinda ke cikinta”.

BABU NA UKU

GURAREN DAKE TSOKANO SHA’AWA. MATA

Haqiqa Sha’awa ta bambanta a tsakanin mata, amma akwai muhimman gurare da kusan mafi yawan mata sha’awarsu na motsawa tare da shafarsu. Irin waxannan gurare da suke tsokano sha’awa sun haxa da nonuwa musamman kansu, daidai wajen gashin farji da tsakanin cinyoyi.

Haka kuma akwai gavvai guda uku na jima’i masu tsokano sha’awar mace, waxannan gavovi suna matuqar taka babbar rawa wajen motsa sha’awa dasa gavovin jima’i su yi kumburi na buqatar saduwa. A farjin mace akwai wata tsokar nama wadda tsaguwar farji ta rabata biyu, wannan tsoka tana da tudu kuma ana cewa da ita dumvaru biyu manya. Sannan akwai wasu guda biyu a gefen manyan amma daga cikin waxanda ake cewa dasu qananan dumvaru, sai kuma xan tsakiya wato Beli.

Waxannan gurare ne masu tsokano sha’awa da zarar an shafesu amma shafa sassauqa ma’ana a hankali. Sannan “Kiss” shima yana matuqar bada gagarumar gudunmawa wajen tsokano sha’awa. Wannan a taqaice sune muhimman gurare a gavovin jima’i masu taka muhimmiyar rawa.

MAZA

Haqiqa gavovin jima’i na maza basu da wahalar ganewa don kuwa su a fili suke ba a voye ba. muhimman gavovin jima’i na maza sun haxa da: Azzakari musamman kansa. Sannan akwai ‘ya’yan ya, ma’ana ‘ya’yan marena. Da yawa maza ana tsokano musu sha’awa ta hanyar yin wasa da zakarinsu. Idan aka shafeshi haxi da mulmulawa take zakari zai fara huci ya miqe take jijiyoyinnan guda uku zasu fara shiryawa wato mai tara iska da mai tara maniyyi da mai tara jinni.

Haka suma marena lokacin wasa da zakari ana so mace ta xagashi ta tsotsi su ‘ya’yan ya tana kamawa da baki tana saki don taimakawa zakari. Wannan shi ma a taqaice ne.

 

BABI NA HUXU

SIFFOFIN JIMA’I NA RANA RANA

Bincike ya tabbata cewa jima’i nada xanxano fiye da kala goma sha biyu. Wani xanxanon sai ka suma, wani shixewa, wani sai kayi ihu, wani qara da sauraunsu. Amma da yawan mutane kala xaya suke xanxana saboda basa canza kwanciya ko kalar abincin da za su ci kafin gabatar da jima’i da ranar da lokacin gabatarwa. Shin ranar mai zafice ko mai sanyi ce. Zamu kawo wasu ranaku da kalar abinci da kalar kwanciya. Misali lokacin da mace ta cika cikinta da ruwan tufa, mijinta zai samu xanxanbon tufa a tare da ita. Ruwan kankana da abarba zai bada xanxanon zuma. Alkaki da zuma zasu bada xanxanon inibi. Dabino da kwawa zasu bada xanxanon madara, inibi da kankana xanxanon alkali da sauransu. Anan za mu lura cewa abinda ka ci dashi za’a haxa maniyyinka, misali idan mutum yaci tafarnuwa tusarsa warin tafarnuwa za tayi.

 

RANAR JUMA’A:

Ana so mace ta yiwa mijinta girki da miyar ganye a ranar Juma’a, domin ranar tana da zafi, kuma ana so asa kifi a ciki inda hali kuma ana so ta yiwa Annabi salati gwargwadon iyawarta domin ranar aka xaura auren Ananbi Adam (AS) da Nana Hauwa’u. Sannan Manzo (SAW) ya ce: “Akwai wata sa’a a ciki wadda baa bin da zaka roqi Allah a cikin ta face sai ya baka shi”.

 

Yana da kyau ku zamo cikin farin cikin kafin dawowar maigidanki, ki fesa turare mai daxin qamshi tare da gyara wajen kwanciya tsaf.

Yadda ake gabatarwa shine ana farawa ne da sumba (Kiss) da kuma kalamai na jawo hankali masu daxi.

 

Uwar gida sai kiyi qoqarin wara tsakanin cinyoyin maigida, kina shafasu a hankali. Zuwa mararsa, zuwa gefenta, sannan riqa shafa marenansa kina kamasu kina matsawa a hankali kina saki bayan kin xaga zakarinsa sama. Za ki ga yadda zai miqe sosai. Daga nan sai ki koma ki riqa tsotsar nononsa hannunki xaya kina mulmula masa zakarinsa za kiga yana nishi kamar tsohon rago. Za kiyi ta wasa dashi daga guri zuwa guri, sai kinga ya shirya sosai sai ki kama zakarin kina gogawa a farjinki a hankali, za kiga yana qoqarin sawa da kansa. Daga nan sai ki xaga qafarki sama shi kuma sai ya zo ya shigeki yana turawa yana jawowa haka har buqatarku ta biya..

 

Ya kai maigida idan buqatarka ta biya kafin matarka ta biya tata, to kada ka xaga ta har sai ita ma ta biya tata saboda rashin biyan tatan zai iya cutar da ita. Ya zo cikin hadisin Manzo (SAW) cewa “Idan xayanku ya biya buqatarsa da matarsa to kar ya xagata har sai ta biya tata buqatar kamar yadda ya biya tasa”.

ASABAR

Shi Jima’in ranar Asabar an fiso namiji ya taka muhimmiyar rawa fiye da mace, domin ita ce ranar da aka halicci qasa. Ana gabatar da shi kamar haka: Za ka fara da shafar gashin matarka a hankali kaxan kaxan. Sai kuma ka kama leventa na sama kana tsotsa, shi wannan salon ana farawa tun a tsaye ne, ka matseta a jikin bangon xaki, gadon bayanta ya jingina da bangon. Kai kuma sai ka kifa qirjinka a nononta hannunka xaya kana shafar qugunta, zuwa mararta sanann kana mata “Kiss” daga nan sai ka zura hannunka kana shafar saman farjinta kana gewayashi kaxan kaxan, har sai kaga tana qoqarin kama hannunka don ta turashi cikin farjinta. Wannan shi yake nuna ta shirya. Ta nan ne zata xan dafa kujera in akwai ko gado tayi goho kai kuma sai ka shigeta har ku biya buqatarku.

LAHADI

Ranar Lahadi ita ce farkon rana a duniya. Ana so mutum ya ci wake ko wani abu mai ruwa-ruwa kafin yin jima’i kuma kowa yana taka muhimmiyar rawa tsakanin mata da miji. Zaku fara da tava junanku ta hanyar sumba (kiss) da wasanni. Ana yin kwanciyar kai da gindi, kana tsotsar farjinta tana tsotsar zakarinka. Da zarar kayi nisa da tsotsar sai ka fara shafa kana sa yatsanka har sai kaga wani ruwa yana fitowa wanda ke nuna alamar ta shirya. Daganan sai ku juya tayi rib da ciki in bata da ciki, kai kuma sai ka hau gadon bayanta kana turawa tana turo maka har ku biya buqatarku.

LITININ

Wannan rana ce mai albarka, Manzo (SAW) ya kasance yana Azumi a cikinta. An tambayeshi me yasa yake Azumi a cikinta sai yace: Rana ce da ake xaga ayyuka, ina so a xaga ayyukana ina Azumi”.

Ana so ayi farfesun kifi ko na kan rago ko xanshila inda hali.

Idan kuma akwai fili to ana so su xanyi koda tsere ne, ko ‘yar goyo don su taso da gumi sannan suyi wanak don su ji daxi kafin su fara. Anan mace ita ce tafi taka muhimmiyar rawa. Zata fara yiwa miji tausa tana matsa cinyoyinsa da gadon bayansa da shafa qwarin bayansa. Sai ta buxa cinyoyinsa ta kama gabansa tana tsotsa ta baya, sannan ta kwanta akan qirjinsa yayin da ta tabbatar ya shirya ita ma ta shirya sai ya shigar da zakarinsa tana turawa tana xagawa shi kuma yana tsotsar nononta, har su biya buqatarsu.

TALATA

Da yawa wasu mazaje suna bada hutun jima’i ranar Talata domin ranarce aka halicci abin qi da kuma duhu. Idan za’a gabatar da jima’i a ranar ana yi ne gaba da gaba.

LARABA:

Manzon Allah (SAW) ya ce: “Babu wani abu da zaka fareshi ranar Laraba har sai ya cika”

Ana so ma’aurata su cika cikinsu da fura da nono ko (yoghourt). Ana so namiji ya taka muhimmiyar rawa fiye da macen.

Farko mace zata zauna kan kujera. Shi kuma ya tsuguna a qasa sai ya fara shafa tsakanin cinyoyinta zuwa saman farjinta. Sai kuma ya qara miqewa tsaye yasa hannu ya shafi saman nononta ya taho har saman cibiyarta yasa harshensa ya riqa shafarta. Ita kuma zata riqa miqewa to zai ji wani ruwa yana fitowa kuma zata buxa qafarta, shi kuma sai ya kifa a kanta zai samu hanyar da yake so.

ALKHAMIS

Anan shi mijin da matar za su kwanta da gefensu na dama ne. zata juyo masa baya shi kuma ta haka ne zai shigeta bayan gabatar da wasanni.

Wannan sune nau’o’in kwanciya kowace rana. Amma bai zama dole sai mutum ya jera ba amma abin nema a riqa canza kwanciya ko nau’in jima’i a kowace rana.

BABI NA BIYAR

CUTUTTUKAN AL’URAR MATA

Bincike ya tabbatar da akwai wasu cututtuka waxanda suke damun al’aurar mata tun daga farkon balagarsu izuwa fara xaukar ciki da kuma daina al’ada. Waxannan cututtuka sun haxa da:-

Warin gaba (odour).

Kumburin gaba (inflammatory).

Zafin gaba (Pain).

Zubar ruwa (Leaking)

Rashin haihuwa (Infertility)

Sanyi ko zafin mahaifa.

Qaiqayin gaba (Emertic).

Waxannan sune mafi yawan cututtukan al’aurar mata.

ALAMOMIN CUTUTTUKAN AL’AURA

Akwai wasu alamomi waxanda a wasu lokuta jinsu yana nuni da alamar kamuwa da cutar al’aura.

Zafin qirji (Chest pain).

Juyawar ciki (Stomach Upset).

Jin kamar zaka yi amai (Dizziness and Nausea).

Numfashi da qyar (Difficult breathing).

Naman jikin mutum ya riqa zafi kamar wuta (Hot flesh or chills).

Karkarwar jiki kamar wani tsoho (Treambling and shaking).

Jin kamar ana fizgar naman jikinka waxanann alamomi haka suke ga xa namiji mai xauke da cutar al’aura wato (Penis Disease) kuma waxannan alamomi basa xaukar lokaci mai tsawo sais u xauke to idan mutum yaji haka yai qoqarin neman magani da wuri.

CUTUTTUKAN MA’AURATA

Qari akan cututtukan da suke damun ma’aurata sun haxa da:-

Damsu Sha’awatu.

Sanyin mata.

Zafin mahaifa.

Baqin sanyi.

Yankan gashi.

Sanyin mahaifa.

BABI NA SHIDA

قال الله تعالى: (نساءكم حرث لكمم فأتوا حرثكم أنى شئتم)

Ma’ana: Ubangiji Maxaukakin Sarki yace “Matayenku gonakinku ne, ku shiga gonakinku ta inda kuke so”.

Wannan aya tana nuni izuwa lokacin da duk mutum yaso zai iya zowa matarsa, to ammafa ta inda Allah ya halatta ma ana ta farji, savanin wasu da suke jewa matansu ta dubura. Ko kuma lokacin haila.

MUHIMMAN LOKUTA DA RANAKUN DA AKA FI SO A GABATAR DA JIMA’I

Imam Abdullahi ya faxa cikin littafinsa mai suna “Madkhal” cewa: “An so yin Jima’i ya kasance farkon dare ko qarshensa. Amma ya zavi farkon dare da cewa shi yafi dacewa. Saboda akwai lokaci mai yalwa wajen gabatar da wanka. Amma qarshen dare shi yana da qarancin lokaci wanda zai iya sa mutum ya rasa sallar Asuba.

Imamul Gazali shi kuma ya ce: Makaruhine yin jima’i farkon dare saboda ta iya yiwuwa matar tayi barci cikin janaba ko dukkansu.

An so mutum ya tara da matarsa ranar Juma’a saboda ita ce mafificiyar darare a cikin sati. Ranar litinin ita ma an so mutum ya tara da matarsa a wannan rana. Saboda falalarta.

Manzo (SAW) ya faxa a cikin Jima’in ranar Juma’a cewa:

(أيعجز أحدكم أن يج��مع أهله في كل يو�� جمعة فإن له أجرين اثنين أجر غسله وأجر غسل إمرأته).

Ma’ana:

“Shin xayanku ya gajiya da yin jima’i da matarsa ranar Juma’a? haqiqa yana da lada biyu, ladan wankansa da ladan wankan matarsa”.

Haka kuma anso yin Jima’i da dare saboda faxar Allah (SWT): (وجعلنا الليل باسا), “Mun sanya dare tufafi a gareku” mun san kuwa mata tufafi ne ga mazajensu kamar yadda Allah (SWT) ya sake faxa a wata ayar: (هن لباس لكم وأنتم لباس لهن)

“Su matayenku tufafine a gareku, kuma tufafine a gare su”.

Zan taqaita wannan sannan in kawo kaxan daga cikin lokuta da ba’a so mutum yayi jima’i da iyalinsa saboda wasu dalilai.

LOKUTAN DA BA’A SO MUTUM

YAI JIMA’I

Ba’a so maigida ya sadu da iyalinsa a wasu lokuta, kaxan daga ciki shine:-

Lokacin da mutum yake jin yunwa.

Lokacin da ya qoshi sosai (Over feading).

Lokacin da yake jin qishirwa.

Lokacin Annoba da gurvacewar yanayi.

Lokacin da mutum yake cikin fushi.

Lokacin da ya ci busasshen kilishi.

Lokacin tsananin farin ciki.

Lokacin da bashi da lafiya.

Anso mai gida ya lura da waxannan domin kowane akwai irin illar da yake haifarwa misali; yin Jima’i lokacin da mutum ya fito daga banxaki yana haddasawa mutum ciwon kai. a kiyaye don kiwon lafiya. Allah ya taimake mu, Amin.

BABI NA BAKWAI

FAXAKARWA GA MATA

Ki sani a tsakiyar farjin kowace mace akwai wata tsoka da ake ce mata gyaxar farji ko Albasar farji. Ita wannan tsoka tana kama da zaibar Cocilan idan mace ta cusa wasu magunguna na matsi waxanda ba’a tabbatar da ingancinsu ba, har ta goge wannan zaibar zai zamana cewa kamar Cocula ce idan aka goge zaibarta za a ga hasken dusu-dusu. To haka nan ita ma mace in ta goge zaibarta sai sha’awarta ta kasance dusu-dusu. Wanda zai sa taji bata sha’awar mijinta ko bata sha’awa sam.

AYYUKAN ALBASAR FARJI

Ita ce lokacin saduwa take feso wani ruwa. shien wanda in namiji ya zunguresu to sai su feso wani ruwa wanda shima yakesa a samu jin daxi sosai. Amma idan ya samu matsala to ba zata samu gamsuwa ba, haka shima namijin ba zai samu cikakkiyar gamsuwa ba. kinga anan kin cutar da kanki wajen cushe-cushe.

Ana so kafin ki cusa wani magani to ki tambayi masa don kada garin neman gira a rasa ido.

ILLOLIN SANYA MAGUNGUNAN DA ILIMI BAI TABBATAR DA INGANCINSU BA

Yana sa xaukewar ni’ima.

Tsagewar gaba.

Xoyin gaba/wari.

Qurajen gaba.

Uwa uba kuma Kansar farji.

Ba’a ce ba’a yi ba ana yi domin akwai ingantattu sanin haka sai kije asibiti su baki shawara ko masana ilimin abun na Addinin Musulunci. Domin Qur’ani yai bayani cewa:

(ولا تلقوا بأيديكم إلى التهلكة)

Ma’ana: “kada ku jefa kawunanku zuwa halaka”.

QALUBALE GAREKU MAZA TANTANIN BUDURCI

A cikin farjin mata akwai wata ‘yar qaramar tsoka ko tantani wadda ke sadar da farjin farko da na biyu. Wannan tantanin shine kamar labule na qofar farjin mace. Ka sani ya kai xan ‘uwa ana iya haifar mace babu wannan tantani kamar yadda ake haifar mutum ba haqori kamar yadda Allah ya so. Kada kaje saduwa da matarka ka ji babu wannan ka zargeta da yin iskanci duk da cewa akwai wadda ta san xa namiji a waje. Haqiqa mace tantaninta yakan fashe wajen tsallaka wani rami ko xaukar kaya mai nauyi ko yawan hawa Babur. Wata kuma nata kamar roba yake idan namiji ya shiga to sai dai ya ja da baya idan ya fita ya koma yadda yake. Kaga shi bama tsagewa yake ba.

Ya kai xan’uwa ka xauki farji kamar bakin xan Adam zaka ga wani an yanka masa qarami wani babba. Haka zaka ga bakin wani ko da yaushe a buxe wani kuma nasa a rufe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button