Sunanta Abi Goodman Yanxu Takoma Hafsat Bayan Ta Amshi Addinin Musulunci Happy Ramadan

Sunanta Abi Goodman Yanxu Takoma Hafsat Bayan Ta Amshi Addinin Musulunci Happy Ramadan

Kafun yanzu sunanta Abi Goodman a jihar Bauchi take, amma yanzu ta koma Hafsat bayan ta karbi addinin musulunci.

Muna addu’ar Allah ya dauwamar da ita a cikin musulunci, Allah ya cigaba da daukaka musulunci da musulmai.
Sunanta Abi Goodman Yanxu Takoma Hafsat Bayan Ta Amshi Addinin Musulunci Happy Ramadan

Da farko idan kana son ka zama wanda yake dadewa lokacin jima’i ka tabbata ka magance matsalar sanyi infection da kuma cutar da istim’nai yake haifarwa,domin ya zama daka sha magani zai fara maka aiki.

 

Advertisement

Idan kana da infection ko cutar masturbation zai zaka idan kasha magani kafin kaga aikin sa,sai a fara rage wannan infection din,kaga kenan zaka ga ka dauki lokaci magani bai farai maka aiki ba.

 

Saboda haka a rika kula ana magance cutar da take jawo matsala a mara da mazakuta da zarar an fahimci ana dauke da ita domin magani ya zama kana sha kaji aikin sa .

Advertisement

 

 

Zaka samu

 

1. Namijin goro guda 10

2. Kanunfari chokali 1

 

Zaka shanya Namijn Goro ya bushe a inuwa sai a hada da kanunfari a dake au sosai,zaka rika amfani dashi a Nono ko a madara ta ruwa ko yugourt sau 2 a rana da safe da dare.

 

 

Wannan magani yana kara ruwan maniy yana kara karfin Azzakari yana magance kankancewar gaba yana magance infection yana kara shaawa da nishadi da kuzari wajen jima’i

 

Allah yasa mu dace.

 

Domin shiga group namu 👉Telegram

Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.

Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.

 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :

 

Copyright BY: maijalalaini Islamic chemist

FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist

EMAIL: drmaijalalaini

FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist

WhatsApp: 08137482786

 

Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati

 

Share.

 

 

 

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button