Wannan wacca irin masiface Kalli abun da mata keyi akan TikTok abun ya munana

Wannan wacca irin masiface Kalli abun da mata keyi akan TikTok abun ya munana

InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun wannan abin da me yayi kama wai ace lalacewar mu har ya kai haka wai ace yar musulma kuma bahaushiya rashin kunyar ta har ya kai tayi Bidiyo tana tube kayan ta

wannan duka shima yana daya daga cikin Illolin da wannan Tiktok din ya zo mana da shi, idan ya kasance kuna bibiyan Labarai a zamanin Donald Trump tsohon shugaban kasar Amerika ya ma

Dan haka muna masu kira ga wanda suke da yara lallai su kula dasu domin wannan manhajar ba karamin lalata tarbiyar yara take yi ba kuma kowa yasan da haka musali.

An taba yunkurin hana ampani da manhajar a kasar sa ku duba fa ku gani yadda kapuri ma yasan Illar wannan Manhajar Amma mu ko a jikin mu, Ubangiji Allah Ya kawo mana karshen wannan musiba. Ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button