Trending

Yadda Zaku Magance Matsalar Dattin Mara Ko Amosanin Mara Da Yake Damun Mutane

Yadda Zaku Magance Matsalar Dattin Mara Ko Amosanin Mara Da Yake Damun Mutane

INA MASU FAMA DA DATTIN MARA KO AMOSANIN MARA, TO GA QAQQARFAN MAGANIN WANKIN MARAR MACE KO NAMIJI DA KUMA KASHE DUK WANI SANYIN DAKE MARAR MACE KO NAMIJI!
IDAN AKWAI MATSALAR:

***QURAJEN GABA
***’DA’DEWAR GABA
***SA’BAR GABA
***QAYQAYIN GABA
***WARIN GABA
***RASHIN SHA’AWA
***RASHIN NI’IMA
***YAWAN’BARIN CIKI
***TSINKEWAR MANIYYI
***YAWA FITA FITSARI
***JIN ZAFI LOKACHIN SADUWA
***RASHIN JIN DADI YAYIN SADUWA
***TSINKEWAR MANIYYI KO RASHIN HAIHUWA,

Su masu wannan matsalar ga maganin da ya kamata su hada cikin sauqi.

Kawai ku Nemo SAIWAR Alayyahu
ku zo gida ku sa Jar kanwa Amma Saiwar da yawa ake so fa, sai kuma a wanke Saiwar a kir6a saiwar a turmi a hada da Jarkanwa a sa a tukunya a dafa a Mai da shi ruwan sha na yau da kullum.

Ana kuma shanya shi ya bushe a daka a tankade sai a bai wa mutum Namiji ya rinqa Shan chokali daya a shayi ba madara tsawon kwana bakwai sau uku a Rana,

In Mace ce Kuma sai ta dafa Ta sha tayi tsarki ko tsuguno a Baho, ana yin shi safe da dare kwana bakwai insha Allahu an warke daga kowanne irin ciwon Sanyin Mara ko dattin Mara.

Ku sani cewa wadannan sirrikan da muke sakar muku ba sirrin Wasa bane, don haka ku rika sanar da makusantanku domin amfanin kowa da kowa.

Repost By Asshifa Islamic Medicine

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan kun karanata wannan bayanin zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button