Innalillahi Bidiyon Film din da hukuma tai barazana Akan Sakin Sa haba yan kannywood meye haka…

Innalillahi Bidiyon Film din da hukuma tai barazana Akan Sakin Sa haba yan kannywood meye haka…

innalillahi wa’inna ilaihirraju’un wai a Arewachin Nigeria kasar hausa ake sakin irin wadannan fina finai wannan Film din basai mun saka muku shi ba anan.

kamar yadda wani tallan Film ya karade shafukan sada zumunta wanda kai tsaye wannan ke ke koyar da jima’i wanda ya sabawa tarbiyya da al’adu irin na bahaushe da kuma addinin sa.

wannan Film sun sanya masa suna da (Makaranta) wanda duniyar hausa ta shiga cece kuce akan sa tare hukuma inda tayi barazanar daure duk wanda ya saki wannan Film.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button