Abubuwan da mace zatana amfani dasu domin cikowar Nonuwanta da karin ni’ima

Abubuwan da mace zatana amfani dasu domin cikowar Nonuwanta da karin ni'ima

Da kudi a ke neman kudi. Idan mace ta kashe kudi ta gyara kan ta, lokacin da miji zai biya ta uwar kudin da riba baima sani ba.

Ambani labarin matan kauye, har bashin kayan mata su ke karba ranar kwanan su. Kuma a wajen mijin su ke samun kudi su biya bashin, harda riba. Ki na yar birni, ba kisan yadda zaki kula da kan ki ba, sai an kwace miji kice “hide my id”. Nabi “hide my id” da gudun tsiya.

Akwai wata amarya, su 4 ne wajen mijin amma duk inda zai tafi, da ita yake tafiya. Ko ya tafi babu ita, zai sa ta hau jirgi ta biyo shi. Na takaice mu ku, har siyan kwanan sauran matan ya nayi ya bawa wannan amaryar mai yara 4. Dalili kuwa shine tasan kan tsiya, sannan kuma ta na kula da kanta sosai. Babu boka, ba malam amma yadda ta dama haka kowa ya ke sha a gidan.

Haka wata yar’gayun amarya ta kwace mijin a hannun wata yar Hausa. Da yake amaryar ta gano mijin na son kwanciya, haka ta dinga sakin jiki har saida ta mallake shi. Gaba daya ya tsani uwargidan nan, kuma laifin ta daya, ba ta iya kwanciya ba. Irin masu cewa idan ka gama ka tashe ni.

Indai zakiyi abinda ya dace, zakiga abinda ya dace a wajen mijin ki. Mafiya yawan maza su na son a kula da su ta bangaren da na zayyana.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button