Bidiyon Akuya Da Ta Haifi Mutum Ya Dauki Hankalin Al’umma Yajawo Cece-kuce

Bidiyon Akuya Da Ta Haifi Mutum Ya Dauki Hankalin Al’umma Yajawo Cece-kuce

A Yau Munzo Muku Da Cikakken Bidiyon Wara Qkuya Da Ta Haifi Mutum Wannan Al’amarin Ya Haifar Da Cece-kuce A Tsakanin Al’umma Inda Wasu Ke Cewa Karyane Wasu Kuma Suke Hakan Na Iya Faruwa.

Cikin Wannan Faifan Bidiyon Zaku Kara Tabbatar Da Cewa Indai Dan Adam Yana Raye Babu Abinda Baze Gani Ba Na Al’ajabi Daga Cikin Ikon Allah Mahaliccin Kowa.

Danna Manyan Rubutu Dan Ganin Cikakkiyar Bidiyon Akuya Da Ta Haifi Mutum 👉 FULL VIDEO 👈

A hanyar Kano zuwa Kaduna don halartan taron rufe Tafsirin Alkur’ani Mai Girma wanda shehin malamin yake gabatarwa a jihar Kaduna.

Sauran wadannan sukayi hatsarin mota suna asibiti don karban taimakon gaggauta a jihar Kano.INNALILAHI YANZU YANZU: Hatsarin Mota Yayi Sanadiyar Rasuwan Jikokin Sheikh Dahiru Bauchi

 

 

SHARE 🌿

Ganyen Mangwaro ya kunshi sunadarai masu tasirin gaske ga lafiyar dan Adam wajen kawar da wasu cututtuka da suka saba addabar al’ummar musamman a wannan zamani. Ire-iren wannan sunadarai sun hada da:

🌿– Alkaloids
🌿– Phenols
🌿– Flavonoids
🌿– Saponins
🌿– Tannins
🌿– Calcium
🌿– Magnesium
🌿– Potassium
🌿– Phosphorus
🌿– Sodium
🌿– Copper
🌿– Zinc
🌿– Cadmium
🌿– Ascorbic acid
🌿– Riboflavin
🌿– Niacin
🌿– Thiamine

A sakamakon wannan arziki na sinadarai da Allah yayiwa ganyen mangwaro Yana maganin wadannan cututtukan:

1- Ciwon Suga 🌿

Ganyen mangoro yana daidai ta suga, sabida yana dauke da sinadarai masu saka jiki ya saki insulin.

Ana iya jika ganyen magwaro a cikin ruwa ya kwana sai ayi amafani da shi yana taimaka wajen daidai ya suga.

Haka Kuma za’a iya barin sa ya bushe sannan a maida shi gari adinga amfani dashi domin daidai ta suga.

2- Hawan Jini 🌿

Kasancewar ganyar mangiro yana dauke da sinadaran vitamin hakan zaisa ya kona cholesterol mara amfani a jikin mutum, sannan ya daidai ta jinin mutum.

3. Matsalarar Koda 🌿

Ana dafa ganyan mangoro kamar shayi a dinga sha da safe a matsayin abincin farko yana kawar da matsalar Koda, kuma yana narkar da tsakuwar koda tare da tsarkake ta daga cututtuka.

4- Matsalar Kirji ( Respiratory Track Infection) 🌿

Ana iya dafa ganyan mangoro kamar shayi sannan a saka zuma a ciki ana amfani da shi ya saukake matsalar tari da rike kirji.

5- Cutar Atini 🌿

Akan kwankwadi garin ganyen Mangwaro da aka jika da ruwa wajen samun waraka daga cutar atini ko da kuwa mai zuwa ce da fitar jini.

Akoi sauran amfanin sa za muci gaba…

Lafiya uwar jiki 🌿

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button