Ku kalli jarumi kuma uba a kannywood yadda yake Nishadi da matar

Ku kalli jarumi kuma uba a kannywood yadda yake Nishadi da matar

Ku kalli jarumi kuma uba a kannywood yadda yake Nishadi da matar…

Masha Allah komai tsofan ka idan kana da halin aure kawai indai ka sami wacca take san ka kawai kai wuf da ita wannan itace shawarar Mu daga nan shagin .

Kamar yadda yau mukai karo da wani hotu na wani jarumin kannywood mai suna tashir fagge yana shan soyayyar sa da amaryar sa yar kimanin shekaru 25 to above.

Wannan abu ya burge mutane da yawa duda ba’a san da auran ba kawai sai ganin shi akai yana shan shagali da mai dakin sa yanzu zamu saka muku wannan bidiyan da muke magana akai.

Ga FULL VIDEO

 

 

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button