Menene Istimna’i Masturbate

Menene Istimna'i Masturbate

Menene Istimna’i Masturbate

Istimna’i shine Mutum ya biyawa Kan shi bukata da Kan shi ta hanyar wasa da Gaban shi har ya kawo ruwa ne Mace ko namiji

Wannan shine ma’anar Istimna’i a saukakakken Harshe Kuma na San Mai karatu ya fahimta ko da bai Sani ba a da.

Menene Hukuncin shi a addinin musulunci?

Hukunci a addinin musulunci haramun ne bisa ga Ijtima’in malamai, wasu ‘yan kadan daga cikin su sun karhanta shi.

Menene illolin Istimna’i?

Istimna’i Yana da illoli masu yawan Gaske shiyasa ake Yawan tsawatarwa a Kai domin gujewa haduwa da illolin na shi.

Daga cikin illolin Zan ambaci wasu a Nan;

🥇 1. Yana sa yawan ciwon Kai.

🥈 2. Yana jawo ciwon sanyi Mai tsanani sosai.

🥉 3. Yana sa yawan mantuwa da Rashin rike karatu.

🏅 4. Yana haifar da ciwon gabobi da kafadu Mai tsanani.

5. Yana jawo ciwon Daji wato cancer kenan a turance.

6. Mai Istimna’i Yana kasancewa da 7. Yawan mantuwa.

8. Yana jawo cututtukan mafitsara ga Mai yin shi namiji ko mace.

9. Idan Mutum Yana Istimna’i bazai iya biyawa aboki/abokiyar zaman shi bukata ba.

10. Yana Sanya zuciya ta Rika bugawa da Karfi.

11. Yana sa mutum Yawan damuwa, kullum xai kasance cikin.

12.Rashin natsuwa.

13. Yana jawo Gaban namiji ya zama kankani.

14. Yana sa Gaban mace ya bushe.

Wadannan wasu ne Kuma kadan daga cikin illolin Istimna’i, illolin suna da Yawan Gaske Kai dai idan kana cikin masu yi Kayi kokarin dainawa saboda kar lokaci ya kure maka.

Menene Istimna’i Masturbate

Istimna’i shine Mutum ya biyawa Kan shi bukata da Kan shi ta hanyar wasa da Gaban shi har ya kawo ruwa ne Mace ko namiji

Wannan shine ma’anar Istimna’i a saukakakken Harshe Kuma na San Mai karatu ya fahimta ko da bai Sani ba a da.

Menene Hukuncin shi a addinin musulunci?

Hukunci a addinin musulunci haramun ne bisa ga Ijtima’in malamai, wasu ‘yan kadan daga cikin su sun karhanta shi.

Menene illolin Istimna’i?

Istimna’i Yana da illoli masu yawan Gaske shiyasa ake Yawan tsawatarwa a Kai domin gujewa haduwa da illolin na shi.

Daga cikin illolin Zan ambaci wasu a Nan;

🥇 1. Yana sa yawan ciwon Kai.

🥈 2. Yana jawo ciwon sanyi Mai tsanani sosai.

🥉 3. Yana sa yawan mantuwa da Rashin rike karatu.

🏅 4. Yana haifar da ciwon gabobi da kafadu Mai tsanani.

5. Yana jawo ciwon Daji wato cancer kenan a turance.

6. Mai Istimna’i Yana kasancewa da 7. Yawan mantuwa.

8. Yana jawo cututtukan mafitsara ga Mai yin shi namiji ko mace.

9. Idan Mutum Yana Istimna’i bazai iya biyawa aboki/abokiyar zaman shi bukata ba.

10. Yana Sanya zuciya ta Rika bugawa da Karfi.

11. Yana sa mutum Yawan damuwa, kullum xai kasance cikin.

12.Rashin natsuwa.

13. Yana jawo Gaban namiji ya zama kankani.

14. Yana sa Gaban mace ya bushe.

Wadannan wasu ne Kuma kadan daga cikin illolin Istimna’i, illolin suna da Yawan Gaske Kai dai idan kana cikin masu yi Kayi dainawa saboda kar lokaci ya kure maka.

‘Yar uwa idan kina so ki zama mai zaki da dandano a wajan Mijin ki bayan kin haihu to kalli video

Yawancin abubuwan da ke jawo mana ɓacin rai, saɓawa ƙa’idar rayuwa ne, ita kuma Shari’ar Allah, irin wannan take kallo a matsayin maslaha, ta halatta ko ta haramta aikata abu don a samu rayuwa mai daɗi.

Ɗaya daga cikin masu bibiyata a wannan kafar, ta nemi da na ba ta shawara akai-akai kusan ‘3 times’ kan yawan damuwa. Sai na ce, ta rinƙa karanta “اللهم إني أعوذ بك من الهم والحزن” ko ta yawaita zikiri.

A na 4, ranar Allah Ya ƙaddara, na karanta wani rubutun Dr. Stacia Alexander a Pyscom kan ‘Coping skills’, daga cikin abubuwa da suke yawan kawo ‘yan uwa mata matsananciyar damuwa, akwai alaƙar soyayya ko auratayya, al’ada mai tsanani, rashin kuɗi, hada-hadar biki da sauransu.

Dr. take cewa, ba yadda mutum zai ƙauracewa damuwa, sai ya ƙauracewa abin da ke sa shi damuwa. Lokacin da baiwar Allahn nan ta sake min magana a karo na 4, sai na ce; ba a magani, ba a san musabbin cuta ba, musamman idan ta jima, mene ne ke sa ki damuwa? Ta ce:

Tana da wani saurayi ne, sun kusan shekara 2 suna soyayya sosai, har iyaye sun musu ‘khitba’, har ya kawo gaisuwa, jira ake ya kammala NYSC a sa musu ranar aure. Bayan tafiyar wancan ‘service’ sai ta yi wani saurayi, suke soyayya sosai. Kwatsam! Sai wancan saurayi ya yi mata zuwan bazata, ya ritsa ta tana hira da shewa da sabon saurayin a kofar gidansu.

Abun ya ɓata masa rai, a nan ya nuna kishi, ya mata kaca-kaca, har suka ɗan yi rigima da sabon saurayin. Tun lokacin da aka samu waccar matsala, zuwa yanzu, duk su biyun babu zance arziƙi sai fada. Wancan yana ta yaudare shi, ɗayan yana ta rufe shi, wannan ya sa ta damuwa sosai…

Na ce, LAIFINKI NE! Idan har Allah ya ƙaddara kina da wanda kike da yaƙinin za ki aura, kuma akwai magana mai ƙarfi don me za ki buɗewa wani kofa, yaudararsa za ki yi? Ko amanar wancan za ki ci?

1. Yana da cikin hikimar da Shari’a ta haramta ‘rival’ a duk alaƙar da aka yi ‘khitba’, ma’ana, iyaye sun shiga ciki; “لا يخطب أحدكم على خطبة أخيه، حتى ينكح أو يترك”. Kule-kulen samari ana yi ne idan babu tsayayye.

2. Ke da rabuwa da damuwa, sai kin warware wannan kwacakiyyar da kika haɗa. Ki zabi ɗaya, ki sallami ɗaya.

3. Ki haɗa da addu’a, da Istigfari domin kin zalunce su (emotionally), ke ma Allah Ya yaye miki damuwa.

Yawancin abin da ke saku damuwa kenan ƙanwata? Wani lokacin mu muke buɗewa kanmu kofar damuwa, har abin ya fi ƙarfinmu, balle a addini irin wannan saɓawa Shari’a ne.

* Da izininta na wallafa tattaunarwar tamu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button