Trending

Kalli Bidiyon Da Mawaƙi Davido Wanda Yaci Mutunchin Addinin Musulunci A Sabuwar Wakarsa

Ga Bidiyon Sai Ku Kalla

Addinínmu Ba Abin Wasa Ba Ne

• Ajiyane wannan sanannen mawakin kudancin kasar nan mai suna Davido ya saki wata sabuwar waƙa a shafinsa na Twiter wanda wani yaro memai suna Olamilekan Emeka Taiwon ya rera kuma ya hau fefan bidiyon

• Acikin bidiyon shi mawaƙin ya hau kan saman masallací ya raba kafa akan sifikar masallacín yana waƙa a ƙasa kuma ‘yan rawar tashi sunyi shigar musuluncí da jallabiya sunyi sahun sallah dasu da liman ɗin duka suna sallah suna tiƙar rawa.

• Wannan izgili ne ga addinin musuluncí da kuma cin fuska a garemu mu musulmí. Muna addu’a Allah ya la’ancí Davido da wannan yaron Allah ya durkusár da su har ƙasa. Muna kuma ƙara kira ga hukumomi dasu dakatar da abubuwa makamantan wannan dan gudun rikicín Addiní.

Allah ka ɗaukaka musulincí da musulmaí, ka ƙaskantar da kafircí da kafiraí.

DAGA Bagadaza Ameenu.

Wannan Shine Korafin Da Mutane Suke Tayi A Kafar Sadarwa Bayan Mawakin Ya Saki Wannan Wakar.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Singer Davido reacts as he finally meets (Bobrisky) for the first time

Ku Karanta Wannan Labarin:

Davido reacts as netizens spot Oga Sabinus in his music video of 4 years ago (WATCH)

Ku Karanta Wannan Labarin:

Davido proudly shares video as he spends millions on a Maybach after O2 concert (WATCH)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button