Ana Tsaka Da Talauchi Bidiyan Wani Biki Da Ake Kari Da Dallar Amurka Ya Dauki Hankali

Ana Tsaka Da Talauchi Bidiyan Wani Biki Da Ake Kari Da Dallar Amurka Ya Dauki Hankali

Kamar Yadda Kuka Sani A Halin Yanzu Ana Cikin Wani Hali Na Rashin Kudin Wadda Hakan Yayi Sanadiyyar Karuwa Rashin Karatu Tare Da Yawaituwar Barayi A Sassan Kasarnan

Saide A Yayin Da Ake Wannan Bakin Halin Ne Sai Wani Bidiyan Ya Bayyana Yadda Wani Matashi Yake Yiwa Wata Tsohuwar Da Ake Tunanin Ko Mahaifiyarsa Ce Kari Da Kudadden Kasar Waje Wadda Sanadiyyar Haka Yasa Wasu Yin Tsokaci Kan Bidiyan

Wannan Bidiyan Mu Samo Ta Ne A Kafar Sadarwa TikTok Inda Zakuga Bidiyan Anan Kasa

Ka Kadan Daga Cikin Tsokaci Al’umma

itz ehm Yace:

yana da kyau amma wannan al’adar ta ɓata kuɗi dole ne ta tsaya, bamu san inda muka sami wannan al’adar

EDOBOY1 Yace:

when last I seen dollars last I know fit no the date again abeg where be this place make una tell me Make ll come pick dollars even if 1 dollars

Maryam Yusuf586 Tace:

Masha Allah sarki uwa,a duk lokacin danaga uwa sai naji wani farinciki a Raina har Na Kai ga murmushi „Allah ya Jikan namu iyayen

Masu sauraranmu a koda bayan kun kalli Wannan bidiyan zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button