Trending

Gaskiyar Magana: Murja ibrahim da GFresh Al’ameen Sun fito Ido rufe Suna Neman Taimakon Kudi daga Wurin Masoyan su

Tirƙashi Murja ibrahim da GFresh Al’ameen Sun fito Ido rufe Suna Neman Taimakon Kudi daga Wurin Masoyan su

Fitaccen Mawakin Hiphop dinnan Watau Al’ameen ibrahim da akafi sani da Gfresh tare da Fitacciyar Yar TikTok Murja ibrahim kunya Sun fito Ido rufe Suna Neman Taimakon Kudi daga Wurin Masoyan su.

Kamar dai yadda gfresh ya bayyana a shafin sa na TikTok yayi bidiyo inda yaje rokon masoyansa kan cewa su turo masa da kudi harma ya kara da cewa a yanzu akwai N80,000 a Kasa wanda kuma ana neman N300,000 ne.

Hakazalika a yayinda yake neman kudin a wajen masoya itama murja ta wallafa Sabuwar Bidiyo a shafinta na Tiktok inda take neman Taimako masoya domin zatayi bikin murnar samun mabiya Miliyan daya a shafinta na Tiktok

KU KARANTA WANNAN: 

Sahihin Maganin Ciwan Sanyi Na Mata Da Maza Da Ya Kamata Ku Sani

Amma Akwai Alamomi Da Ya Kamata Da Ku Sani Kafin Yin Magani Da Zaku Kiyaye Kawunanku Daga Su

ALAMOMINDA KE NUNA MACE NA DAUKE DA CUTAR SANYI:

Jin Zafi Lokacin Jima’i
Kaikayin Gaba
Fitar farin ruwa agaba
Gushewar Shaawa
Warin GABA.
ALAMOMIN SANYI NA MAZA

Kankancewar Gaba
Saurin Inzali
Kaikayin Matse matsi
Kaikayin Gaba
Gushewar Shaawa
Da Sauransu.
ABINDA ZA’A NEMA

A samu namijin goro guda 5
a samu citta mai ashar (mai yatsu) guda 4, ko 5
a samu tafarnuwa guda 3 ko
lemon tsami guda 1
Sai ayanka su kanana Kuma a jajjaga su, Shikuma lemon tsamin a yanka shi a matsa Ruwan acikin tukunya Kuma ajefa bawon aciki a tafasa su duka, A tace kafin asha, a zuba zuma idan za’asha dan yayi dandano, Asha rabin kofi sau uku 3 a Rana na tsahon sati 2.

ABINCI GUDA BIYAR (5) DA KE LALATA HANTAR DAN ADAM

Hanta dai wata tsokace mai matukar anfani, ta na taimakawa dan adam wajen lalata wasu kwayoyin jini da suka lalace.

Ana samun hanta ne a cikin dan adam Hanta dai wata aba ce mai matukar anfani a cikin jikin dan adam ake samu a cikin cikin dan adam.

Ko shakka babu hanta mai lafiya kusan dai-dai take da mutum mai lafiya haka zalika hanta marar lafiya ma dai-dai take da mutum marar lafiya.

1- Abinci mai kitse.
Dukkan dange-dangen abinciccika matsu kitse na da matukar hadari da lafiyar hantar dan adam. Abincin da ke da kitse yakan ba hanta wahala sosai kasantuwar ita ce ke kula sarrafa dukkan abunda ke shiga cikin dan adam. Yawan cin kitse kan cutar da ita sosai.

2- Sugar
Kadan daga cikin ayyukan hanta shine sarrafa suga zuwa sinadarin kitse kuma kamar yadda muka karanta a sama, yawan hakan ma kansa yana da lahali ga lafiyar hantar.
.

3- Gishiri.
Binchiken masana ya nuna cewa abinci mai gishiri kan yi lahali ga jiki musamman ma dai kasantuwar hanta ita ce ke da alhakin sarrafa sinadarin. Yawan gishiri kan wahalar da hanta ya sanya mata cuta..

4- Giya
Shan giya ma dai kan taimaka wajen lalata hantar dan adam kasantuwar cewa takan wahalar da hantar wajen sarrafa ta.

5. Abincin makulashe na gwangwani. Kasantuwar yawancin wadannan abinciccikan nan na dauke da gishiri da suga mai tarin yawa, hakan kuma na matukar wahalar da hanta wajen sarrafawa.

Lafiya Uwar Jiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button